CORONAVIRUS: Za a iya yada cutar coronavirus ta hanyar yin numfashi
A Najeriya mutane 210 ne suka kamu da cutar, daga ciki 20 sun warke sannan 4 sun mutu.
A Najeriya mutane 210 ne suka kamu da cutar, daga ciki 20 sun warke sannan 4 sun mutu.
Bayan haka hukumar ta kuma sanar cewa wasu mutane 20 sun kara kamuwa da cutar a kasar nan.
Jami'an tsaron sun garzayo wannan masallaci a daidai ana sallah sai ko mamu da ladan suka arce suka bai liman...
Wanke gawa a cikin Daki: Shima hakan na da illa matuka. Maimakon a rika wanke gawa a cikin gida a...
Sannan kuma yanzu ana bi gida gida ne domin duba yan uwan wadanda suka kamu ko kuma suka yi cudanya...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyyar sa ga iyalan maragayi Sa'ad Usman, Sarkin Jere.
Adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar a Najeriya ya lula daga 151 zuwa 174 a kasar nan.
Gwamnan jihar Bala Mohammed na daga cikin mutane uku din da suka kamu da cutar a jihar.
Bayan nan gwamnati ta yi kira da a tabbata ana bin doka kamar yadda aka saka a jihar.
Wadanda suka kamu sun fito daga jihohin Osun dake da mutum 9, Jihar Edo mutum 2 sai Jihar Ekiti dake...