
El-Rufai ya zaga yana zuga gwamnoni su kori ma’aikata, Buhari ka ja masa kunne – Kungiyar kwadago
Buhari ka ja masa kunne – Kungiyar kwadago
Buhari ka ja masa kunne – Kungiyar kwadago
Kakan wannan yarinya ne ya kawo karan wannan mutum direba caji ofis da aka daure a kurkuku.
Hukumar NAFDAC ta bayyana cewa za ta fara yin farautar masu yin fasakwaurin da abubuwan da gwamnati ta hana shigowa da su
Yara da yawa ne za a yi wa allurar rigakafin a jihar jigawa.
Idan ba amanta ba an dakatar da Jibrin daga halartar zaman majalisar tun bayan fallasa coge da akayi a kasafin kudin 2016 da yayi.
Gidauniyyar ‘Omotayo Kidney Care’ ta yi wa mazauna gundumar Aleyita dake hanyar zuwa tashar jiragen sama a Abuja gwajin cutar Koda kyauta.
Kungiyar masana magunguna ta Najeriya reshen jihar Adamawa (PCN) ta sanar cewa ta rufe manya da kananan shaguna.
Hakimai da aka nada.
Ma’aikatan Kiwon Lafiya reshen Jihar Kaduna suma sun bi sahun takwarorin su da ke yajin aikin a kasar nan.
Muna rokon Buhari ya saka baki a yajin aikin yan kungiyar JOHESU, mutane na mutuwa kwarai.