JIHAR KWARA: Likitoci 12 da suka kamu da Korona sun warke
Mutum 422 suka kamu da cutar a jihar Kwara inda daga ciki mutum 229 na kwance a asibiti.
Mutum 422 suka kamu da cutar a jihar Kwara inda daga ciki mutum 229 na kwance a asibiti.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 463 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
Alkalin kotun Muhammed Idris ya ce Abdulrahman zai yi zaman kurkuku ba tare da ya biya beli ba.
Alkalin kotun Peter Kekemeke ya bada belin Abdulkadir akan naira miliyan biyar tare da shaidu biyu.
Za a ci gaba da shari'ar ranar 31 ga watan Agusta.
Matawalle ya koka kan matsalolin rashin ilimi da rashi tarbiyyarta da ya yi wa yara yanzu katutu musamman a yankin...
Rahotan ya nuna cewa Kashi 75 bisa 100 na cututtukan da ake fama da su a duniya na da alaka...
Sodipo ya ce kungiyar za ta zauna bayan wa'adin kwanaki uku da ta bada sun kare domin tattauna matakin da...
Gwamnatin jihar ta bada kwanakin bakwai domin yin zamammakoki da yin juyayin rasuwar Abdulrazaq.
Rahotan ya nuna cewa Kashi 75 bisa 100 na cututtukan da ake fama da su a duniya na da alaka...