KORONA: Jiha za ta fara cin tarar wanda bai saka takunkumin fuska ba
Atoni-janar Kuma kwamishinan Shari'a na jihar Wale Fapounda ya Sanar da haka wa manema labarai a garin Ado-Ekiti.
Atoni-janar Kuma kwamishinan Shari'a na jihar Wale Fapounda ya Sanar da haka wa manema labarai a garin Ado-Ekiti.
Hukumar ta ce kwayoyin cututtukan dake haddasa cutar covid-19 ba shine ke kawo zazzabin cizon sauro ba.
Kakakin gwamnan jihar, Zailani Bappa ya bayyana matakan da gwamnatin jihar ta dauka da ya sa aka samu nasarar dakile...
Ba kamar wasu yankunan kasar nan dake fama da hare-haren ta'addanci ba, salon na yankin kudancin Kaduna da bam yake.
Gwamnatin jihar Oyo ta soke zangon karshe na makarantun jihar.
Manzah ya ce sun Kama Mutum biyu a Lafia jihar Nassarawa dayan Kuma garin Jos jihar Filato.
Alkalin Adeyeye ya ce Akintewe zai yi zaman gidan kaso ba tare da beli ba na tsawon shekaru 5.
Gwamnati Zamfara ta bi dokar gwamnatin tarayya sauda kafa tun da farkon bullowar cutar a kasar nan.
A sanadiyyar haka mutane da yawa sun tsira da muggan raunuka a jikinsu baya ga wadanda maharan suka kashe.
An sace Diyar Honarabul Murtala Musa, Juwairiyya, a gidan sa dake kauyen Kore, karamar Hukumar Dambatta