Mijina na kira na Alade – Mata ta kai karar Miji
Oluwayemisi ta nuna wa kotun tabo da raunin dukar da ta ke sha a wajen mijinta Segun
Oluwayemisi ta nuna wa kotun tabo da raunin dukar da ta ke sha a wajen mijinta Segun
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 624 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
Ya ce masallata su garzaya masallatan dake kusa da su ne su yi sallar Idi maimakon zuwa filin idi.
Da misalin karfe 10:30 na dare wani Bello Musa ya kira hukumar mu yana bayanin cewa gobara a Kofar Ruwa.
Gwamantin Tarayya ta bada da ranakun Alhamis 30 ga Yuli da ranar Juma’a, 31 ga Yuli ranakun hutun Babbar Sallah.
Cutar kan zama cutar dajin dake kama huhu idan ba a gaggauta neman magani ba wanda hakan kan yi ajalin...
Yanzu mutum 41,180 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 18203 sun warke, 860 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu...
Mulombo ya jinjina kokarin da gwamnati ke yi wajen inganta fannin kiwon lafiya musamman cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko...
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Gwamnatin tarayya ta kara mako daya bisa tsarin babi na biyu na sassauta dokar hana walwala a kasar nan.