KORONA: An samu karin mutum 386, yanzu mutum 43,537 suka kamu a Najeriya
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 386 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Asabar.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 386 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Asabar.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 462 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 481 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Binciken da rundunar ta gudanar ya nuna cewa maharan sun kashe Mutum 14 sannan wasu shida sun ji rauni.
Minista Ehanire ya ce gwamnatin Najeriya na yi wa jarirai allurar rigakafin cutar da zaran an haife su.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 404 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba.
Bayan haka ya ce babu ziyarar gaisuwa na ko 'yan siyasa da sauransu a lokacin da ake shagulgulan sallar.
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Yadda mahara suka kashe 'yan sanda 4 dake raka motar daukan Kudi a Enugu