Za a yi wa makarantu 528 feshin maganin kashe kwayoyin cuta a jihar Kano
Makarantun gwamnati za su karbo takardan izinin bude makaranta a hukumar kula da makarantun sakandare na jihar Kano.
Makarantun gwamnati za su karbo takardan izinin bude makaranta a hukumar kula da makarantun sakandare na jihar Kano.
Aina ya yi kira ga gwamnati da ta yi da gaske wajen biyan sauran bukatun ma'aikatan lafiya a jihar ke...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 288 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Litini.
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
Maharan sun kashe basaraken ne a wani harin bazata da suka kai masa har fadar da misalin karfe 10 na...
Shayar da yaro ruwan nono zalla na tsawon watanni shida hanya ce dake taimaka wa wajen inganta lafiyar yaro da...
An Kama wadannan mutane yayin da suke hanyar zuwa kasashen Algeria, Morocco da Libya.
A karshe Nguroje, ya ce tuni am mika su ga hukumar ladabtar da masu aikata irin wannan laifi, sannan kuma...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 304 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Lahadi.
Wannan mummunar abu ya auku ne ranar Laraba a garin Bama Jihar Barno.