KORONA: Mutum 201 suka kamu da cutar a Najeriya ranar Laraba
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 201 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 201 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.
Sani Yusuf na hukumar SEMA ya ce karamar hukumar Hadejia ne ta fi afkawa cikin wannan ibtila'In.
Za a daura auren Aliyu Abubakar da Fatima Ribadu ranar Asabar.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 187 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Gwamnati ta rufe wuraren kula da masu Korona biyu daga cikin hudu da ake da su a Abuja saboda duk...
WHO ta kebe ranar 29 ga watan Satumba domin wayar da kan mutane game da illar dake tattare da busa...
A Najeriya mutum 58,324 suka kamu da cutar, 49,794 sun warke, 1,108 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,422...
Gwamnati ta rufe wuraren ne saboda rashin babu wasu masu fama da cutar da za a ajiye su a wuraren.
Gwamnati ta ce za ta dauki mummunar mataki akan duk ma'aikacin lafiyan da ta kama yana haka a asibitocin dake...
Baya ga munin hanyoyi, wannan kauye ko cibiyar kiwon lafiya bata da shi.