Kakakin majalisar Tarayya Tajuddeen Abbas ya bayyana cewa ana samun ƙaruwar Iskar Gasa a Najeriya.
Abbas ya bayyana haka ne a lokacin da ayke tattaunawa da manema labarai a fadar gwamnati, bayan kaddamar da aikin samar da Iskar gas da aka yi.
Abba ya ce karin samun iskar gas da aka yi a kasa Najeriya biyo bayan naida hankali ne da gwamnatin Tinubu ta yi wajen ganin an koma harjar amfani da iskar gas maimakon Fetur da aka dogara da shia faɗon kasar nan.
” Idan aka samu iskar a wadace, komai zai zo mana da sauki, hatta wutar lantarki zai wadatu fiye da yadda ake tsammani.
Discussion about this post