Messi ya buge Halland, na Manchehster City da Mpape na PSG.
A wannan karon ko sunan Christiano Ronaldo ba a ambata ba a jerin fitattun ƴan wasan kwallo na duniya a 2023.
Messi shine wanda a yanzu ya fi kowa cin wannan kyauta a tarihin kwallon kafa a duniya.
Discussion about this post