Kotun dake Shari’ar zaɓen gwamnan Nasarawa ta yanke kori gwamnan jihar Abdullahi Sule na APC.
Alƙalan kotun da suke yanke hukuncin sun ce David Ombugadu na PDP ne ya yi nasara a zaɓen gwamnan jihar ba Sule da yake kai a yanzu ba.

Discussion about this post