Minista yada labarai, Mohammed Idris ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu Masoyin ‘Yan Jarida ne kuma mutum ne mai yaba aikin Jarida.
Idris ya bayyana haka a lokacin da yake tattawnawa da manema labarai a fadr shugaban kasan bayan ganawa da ya yi da shugaba Tinubu ranar Laraba.
” Tinubu ya san darajar ‘Yan Jarida domin tare da su da shi aka yi gwagwarmayar dawo da mulkin dimokradiyya a Najeriya a wancan lokacin.
Discussion about this post