Shugaban kasa ya amince da naɗin tsohon ministan Abuja, Aliyu Modibbo-Umar, hadimi a ofishin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
An naɗa Modibbo-Umar a matsayin mai ba mataimakin shugaban kasa shawara kan harkoki na musamman. Hakeem Baba-Ahmed mai baiwa mataimakin shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa.
Sauran waɗanda aka naɗa masu bada shawara na musamman da mataimaka suna haɗa da
Gimbw Kakanda, Rukaiya El-Rufai, Tope Kolade Fasua, Aliyu Modibbo Umar, Hakeem Baba Ahmed, Jumoke Oduwole, Sadiq Wanka, Usman Mohammed, Kingsley Stanley Nkwocha, Ishaq Ahmed Ningi, Peju Adebajo, Mohammed Bulama, Kingsley Uzoma, Gimba Kakanda, Temitola Adekunle-Johnson, Nasir Yammama, Zainab Yunusa, Mariam Temitope, Bashir Maidugu.
Discussion about this post