• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RAƊAƊIN CIRE TALLAFIN FETUR: Ƙungiyar Ƙwadago za ta fara yajin aikin kwanaki 21

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 2, 2023
in Labarai
0
Shekara 8 Tsakanin Buhari da Yan Kwadago: Fallasa ta fi Yabo Yawa, Daga Ahmed Ilallah

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta bayyana cewa za su a yi gagarimin yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyu, kafin ta fara yajin aikin kwanaki 21, domin nuna rashin jin daɗin yadda Gwamnatin Tarayya ta kasa bijiro da hanyoyin magance ƙalubalen da ke tattare da cire tallafin fetur.

NLC ta ce za a yi yajin aikin ne a faɗin ƙasar nan, a ranakun 5 da 6 Ga Satumba.

Shugaban NLC na Ƙasa, Joe Ajaero ne ya bayyana haka, a ranar Juma’a, lokacin da ya ke taron ganawa da manema labarai, Hedikwatar NLC da ke Abuja.

Ya bayyana cewa sun yanke shawarar cewa za a tafi yajin aikin, saboda gwamnatin tarayya har yau ta ƙi cika alƙawarin da ta ɗauka a tarukan baya su ka yi.

“NLC ta amince dukkan ma’aikatan faɗin ƙasar nan su tafi yajin aikin kwanaki 21 daga yau ɗin nan, har sai Gwamnatin Tarayya ta fito da tsare-tsaren sauƙaƙa wa jama’a raɗaɗin tsadar rayuwar da ke addabar su a ƙasar nan.

“Za mu fara da yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyu tukunna, a ranakun 5 da 6 Ga Satumba. Daga nan kuma sai mu sanar da fara yajin aikin kwanakin aiki 14 cur a jere, wato kwanaki 21 cur kenan.”

Idan ba a manta ba, a farkon Agusta ne NLC da TUC su ka gudanar da zanga-zanga a Abuja, inda su ka bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya shammaci ‘yan Najeriya, ya cire tallafin fetur, a lokacin da ‘ƙaramin ƙaramin albashin Naira 30,000 ko tankin Keke NAPEP ba zai cika ba’.

A lokacin waccan zanga-zangar, Shugaban Gamayyar Ƙungiyoyin NLC da TUC na Jihar ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya shammaci ‘yan Najeriya, ya cire tallafin fetur ana tsakiyar murnar rantsar da shi.

Ya ce tun daga lokacin ya ƙara tsunduma ‘yan Najeriya cikin raɗaɗi da ƙuncin tsadar rayuwa.

Shugaban na Jihar Enugu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, yayin zanga-zangar game-gari da aka karaɗe ƙasar da ita, domin nuna wa sabuwar gwamnatin Tinubu irin matsanan halin ƙuncin da ake ciki a faɗin nan.

Da ya ke magana dangane da cire tallafin fetur ba zato ba tsammani, Fabian Nwigbo na NLC da takwaran sa na TUC Ben Asogwa, sun ja zugar masu zanga-zanga har Gidan Gwamnatin Enugu, inda Mataimakin Gwamna, Ifeanyi Ossai da wasu jami’an gwamnati.

Sun ce sun je Gidan Domin su isar da saƙon su ga Shugaba Bola Tinubu, ta hannun Gwamna Peter Mbah.

“Shugaba Bola Tinubu ya shammaci ‘yan Najeriya, yayin da ya janye tallafin ana cikin rantsar da shi, lokacin da aka shagala cikin murnar hawan sa mulki.

“Ya cire tallafin fetur, amma har yanzu ba a ƙara wa ma’aikata albashi ba. Yanzu ƙaramin albashi na Naira 30,000, ko tankin Keke NAPEP ba zai iya cikawa ba.”

A Abuja kuwa, NLC da TUC sun ce laƙanin Naira 8,000 ga marasa galihu cin fuska da raina talakawa ne.

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa NLC, ta bayyana cewa raba wa talakawa tallafin Naira 8,000 a mawuyacin halin da aka jefa ‘yan Najeriya a ciki, “cin fuska ne da raina masu wayau.”

Shugaban NLC na Ƙasa, Joe Ajaero ne ya bayyana haka a ranar Laraba, a cikin saƙon da ya aika wa ma’aikata, a Abuja, lokacin da ya ke jawabi a wurin zanga-zanga.

“Raba wa talakawa marasa galihu Naira 8,000 a wannan halin cin fuska ne a gare su, kuma an raina masu wayo. Mu na kira ga Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da yarjejeniyar da muka yi da ita, wadda idan aka yi aiki da ita za ta zama alfanu ga talakawa a faɗin ƙasar nan.”

Bayan cire tallafin fetur, gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ta fito da wasu tsare-tsaren sauƙaƙa ƙuncin rayuwa ga talakawan ƙasar nan da ma’aikatan gwamnati masu ƙaramin ƙarfi.

Sai dai kuma akasarin masu bayyana ra’ayin su na ganin cewa duk da tallafin ya yi kaɗan, to ba zai kai ga waɗanda su ka fi cancanta su ci moriyar sa ba.

Sannan kuma a sama da talakawa miliyan 100, za a bayar da tallafin ne ga mutum miliyan 12 kaɗai.

Sannan kuma wani bayani da Wale Edun ya yi a lokacin tantance shi minista, ya ƙara sa guyawun talakawa sun yi sanyi.

Edun cewa ya yi duk zafin talaucin mutum, ba za a ba shi tallafin na Naira 8,000 ba, sai ya na da asusun ajiyar kuɗaɗe a bankuna.

“Maganar tallafin nan duk shafa-labari-shuni ce. Har an shiga wata na uku kenan da cire tallafin fetur, amma ba a bayar da tallafin ko sisi ba. Babu wani ma’aikacin da ya samu tallafin Naira 1 tal daga gwamnati. Kuma har yanzu babu ma alamar motocin da aka ce za su samar da sassaucin kuɗaɗen zirga-zirgar ko guda ɗaya.” Haka Ajaero ya ja jaddada.

Ya ce kada Shugaba Tinubu ya shiga sahun shugabanni masu cika mutane da nuna damuwar su kan matsaloli kaɗai.

“Ya kamata Shugaban Ƙasa ya tashi tsaye ya sa a kamo manyan ɓarayin gwamnati da suka sace mana kuɗaɗe, su dawo da su.”

Haka shugaban na NLC ya bayyana a fusace.

Ya ce bayan wannan zanga-zangar, za su je su yi nazarin abin da zai biyo baya. Wannan inji shi zai bayar da ƙofar tafiya yajin aiki, idan gwamnati ba ta yi komai a kai ba.

Tags: Abdussalam. newsAbujaLabaraiNajeriyaNLCTallafin MaiYa sa
Previous Post

KOWA YA SHIGA TAITAYIN SA: ‘Gida ko na Minista ne, ko na ‘Ambasada, idan ba bisa ƙa’ida aka gina shi ba, sai na kai shi ƙasa’ – Wike

Next Post

Yadda ƴan bindiga suka kashe masallata lokacin sallar Isha’i a Ikara Jihar Kaduna

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yadda ‘yan ta’adda suka sace daliban Kwalejin Kiwon Lafiya ta jihar Zamfara da ‘yan biki 18

Yadda ƴan bindiga suka kashe masallata lokacin sallar Isha'i a Ikara Jihar Kaduna

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.