Ministan Babban Birnin Tarayya, FCT Abuja, Nyesome Wike, ya sallami dukkan shugabannin hukumomin Gundumar FCT 21da shugabannin wasu kamfanonin gwamnatin FCT.
Kakakin Yaɗa Labaran Minista Wike, mai suna Anthony Ogunleye ne ya bayyana haka cikin wata sanarwar da ya fitar ga manema labarai, a ranar Laraba, a Abuja.
Sanarwar ta ce an sallame nan take, daga daidai lokacin da aka saki sanarwar.
Shugabannin hukumomin da abin ya shafa, sun haɗa da:
1. Group Managing Director and Chief Executive Officer (CEO), Abuja Investment Company Ltd
2. CEO/Managing Director (MD), Abuja Markets Management Ltd
3. MD/CEO, Abuja Urban Mass Transport Company
4. CEO/MD, Abuja Property Development Company
5. CEO/MD, Abuja Technology Village Free Trade Zone Company
TEXEM Advert
6. CEO/MD, Abuja Film Village International
7. CEO/MD, Powernoth AICL Equipment Leasing Company Ltd
8. MD, Abuja Broadcasting Corporation
9. MD, Abuja Enterprise Agency
10. General Manager, FCT Water Board
11. Director-General (DG), FCT Emergency Management Agency
12. Executive Secretary, FCT Primary Healthcare Board
13. DG, Hospital Management Board
14. Director, Abuja Environmental Protection Board
15. Director, FCT Scholarship Board
16. Director, FCT Christian Pilgrims Welfare Board
17. Director, Muslim Pilgrims Welfare Board
18. Coordinator, Abuja Infrastructure Investment Center
19. Director, FCT Health Insurance Scheme
20. Coordinator, Satellite Towns Development Department
21. Coordinator, Abuja Metropolitan Management Council
Sanarwar ta kuma umarce su da su gaggauta damƙa shugabancin hukumomin ga jami’an da ke biye da su ga matakin muƙami, kafin a naɗa sabbin shugabanni.
Discussion about this post