• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

AMBALIYA: Hukuma ta yi gargaɗin yiwuwar sheƙa ruwan sama mai ƙarfi a Kano, Kaduna, Katsina, Jigawa, Sokoto da sauran jihohin Arewa

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 7, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
AMBALIYAR JIGAWA: Mutuwar mutum 92 ba ta sa Gwamna Badaru yanke hutu a Turai ya gaggauta komawa gida ba

Hukumar NiMet ta sake yin gargaɗin cewa nan da kwanaki biyu masu zuwa ruwa mai ƙarfi kamar da bakin ƙwarya zai iya ɓarkewa a jihohi 25 na faɗin ƙasar nan.

Jihohin da hukumar ta yi hasashen ruwan zai yi ƙarfin da zai iya yin ambaliya kuwa, sun haɗa da Sokoto, Kebbi, Kaduna, Kano, Katsina, Jigawa, Yobe, Barno, Gombe, Bauchi, Adamawa, Taraba, Benuwai, Neja, Kogi, Ondo da sauran wasu jihohin Kudu.

Sanarwar ta ce ana sa ran ruwan ba zai yi ƙarfi sosai ba Legas, Ogun da Adamawa.

Haka dai hukumar ta bayyana a ranar Talata, tare da yin ƙarin haske cewa za a samu walƙila da tsawa mai ƙarfi, musamman a ranakun Alhamis da Juma’a.

Kuma hukumar ta yi gargaɗin cewa a kiyaye sosai, domin wuraren da ruwan da ruwan bai yi ƙarfi ba kuwa, za su fuskanci iska mai ƙarfi.

A makon jiya ne kuma Najeriya ta yi gargaɗin cewa Kamaru za ta ɓallo wa Najeriya ruwan Dam ɗin Lagdo da ke Garwa.

A labarin, an gargaɗi ‘yan Najeriya su yi shirin guduwa daga mummunar ambaliyar da za ta faru nan ba da daɗewa ba, yayin da ƙasar Kamaru ta ɓallo ruwan Madatsar Ruwan Lagdo wadda ke yankin Garwa, Arewacin Kamaru.

Madatsar ruwan ta Lagdo ta na kan Kogin Benuwai ne.

Wata sanarwar da Salisu Umar, Daraktan Harkokin Afrika na Ma’aikatar Harkokin Wajen Najeriya ya fitar, ya ce an umarci Hukumar Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA), cewa ta gaggauta shirya gudanar da matakan gaggawar da za su taƙaita ɓarnar da ambaliyar za ta yi.

Haka kuma an umarci NEMA ta gaggauta sanar da jama’a irin ɓarnar da ambaliyar za ta yi idan Kamaru ta ɓallo ruwan dam ɗin na Lagdo.

“An umarce ni na sanar da cewa Ma’aikatar Harkokin Wajen Najeriya ta samu wasiƙar gargaɗi daga Ofishin Jakadancin Kamaru da ke Najeriya cewa mahukuntan Kamaru sun shirya ɓalle ƙofofin madatsar ruwa ta Lagdo Dam, wanda ke kan Kogin Benuwai.

“Kamaru ta shirya ɓalle ruwan, saboda tsananin ruwan saman da ake yi ya cika dam ɗin har ya na tumbuɗi a Arewacin Kamaru.”

NEMA ta ce ta na aiki tare da ofishin ta da ke Jihar Neja, Benuwai da Kogi domin tabbatar da cewa an yi duk abubuwan da su ka wajaba don ganin ambaliyar ba ta yi mummunar ɓarna ba.

“Na gana da gwamnonin jihohin, inda na fayyace masu komai dalla-dalla. Bayan nan kuma na ƙara yin wani taron da su, na ƙara yi masu gargaɗi dangane da ambaliyar.

“Na bai wa gwamnonin shawarar cewa su gaggauta samar da ofisoshin gaggauta a ƙananan hukumomi, a kwashe cinkoson da ya toshe kwalbatoci da sauran su,” haka Mustapha Habeeb, Shugaban Hukumar NEMA ya shaida wa BBC Hausa.

Habeeb ya ce Kamaru za ta ɓallo ruwan, amma ba mai yawa ba, don kada ya yi mummunar ɓarna.

Idan ba a manta ba, ambaliya ta ci rayuka 612 a Najeriya, cikin 2022, kuma ta kori mutum miliyan 1 da 400,000 daga gidajen su.

Ambaliyar ta 2022 ta ruguza gidaje sama da 200,000, ta lalata gonaki masu yawan hekta 110,000.

Ministar Agaji, Jinƙai ta lokacin, Sadiya Umar ta ce an yi asara za ta kai ta Naira tiriliyan 4.2 sanadiyar ambaliya a 2022.

Kuma ambaliyar ta 2022, ta yi muni sosai sanadiyyar ɓallo ruwan Lagdo Dam da Kamaru ta yi a cikin Satumba, da kuma wasu dalilai.

Tags: AbujaAmbaliyaArewaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Tinubu ya roƙi waɗanda ya kayar a kotu su haƙura a rungumi kishin ƙasa tare

Next Post

‘Atiku haziƙi ne wanda ko a kasuwa da wuya ka samu irin sa, amma za mu yi masa ritaya, ya koma Fombina ya na kiwon awaki’ – Shettima

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya

'Atiku haziƙi ne wanda ko a kasuwa da wuya ka samu irin sa, amma za mu yi masa ritaya, ya koma Fombina ya na kiwon awaki' - Shettima

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.