Shugaban Kasa Bola Tinubu ya naɗa sabbin hadimai 20 ciki har da fitattun ƴan jarida Tunde Rahman da AbdulAziz AbdulAziz.
Ga Jerin waɗanda aka naɗa
1. Dr. Adekunle Tinubu – Likitan Shugaban Kasa
2. Tunde Rahman – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin Jarida
3.Damilotun Aderemi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, (Sakataren Shugaban Kasa)
4. Ibrahim Masari – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin siyasa
5. Toyin Subair – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin cikin gida
Abdulaziz Abdulaziz – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kan kafofin yaɗa labarai (jaridu)
6. O’tega Ogra – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kan kafofin yaɗa labarai na zamani
7. Demola Oshodi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, (Protocol)
8. Tope Ajayi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, Kan harkokin yaɗa labarai da al’amuran jama’a.
9. Yetunde Sekoni – Mai taimakawa shugaban kasa ta musamman
10. Motunrayo Jinadu – Mai taimakawa shugaban kasa ta musamman
11. Segun Dada – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan Kafafen sada zumunta na yanar gizo
12. Paul Adekanye – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman
13. Friday Soton – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kula da gida
14. Mrs. Shitta-Bey Akande – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman dafa abinci
15. Nosa Asemota – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman
17. Kamal Yusuf – Mai taimakawa shugaban kasa
18. Wale Fadairo – Mai taimakawa shugaban kasa
19. Sunday Moses – Mai taimakawa shugaban kasa (Bidiyo)
20. Taiwo Okanlawon – Mai taimakawa shugaban Kasa (Hoto)
Discussion about this post