• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RUGUGIN TSADAR RAYUWA: A janye ƙarin kuɗin fetur ko mu tafi yajin aiki – Kungiyar Kwadago

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 26, 2023
in Babban Labari
0
Shekara 8 Tsakanin Buhari da Yan Kwadago: Fallasa ta fi Yabo Yawa, Daga Ahmed Ilallah

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, NLC, ta ya yi gargaɗi cewa a janye ƙarin kuɗin fetur ko su tafi yajin aiki.

Wasu daga kafafen yaɗa labaran Najeriya sun ruwaito tabbacin haka a ranar Laraba, cewa NLC ta shirya tafiya yajin aiki a ranar 2 Ga Agusta.

Kakakin NLC, Ben Opah, ya tabbatar da cewa matsawar ba a fasa yin tsare-tsaren ta ba su da amfani ga talakawa ba, to za su tafi yajin aiki.

Wannan jarida ta yi labarin yadda fatara da talauci suka rataya wa ‘yan Najeriya rigar ƙaya da fatarin tsiya.

Wata ɗaya bayan cire tallafin fetur har da da yawan jama’a sun yi gigicewar afkawa cikin tsadar rayuwar da ba a taɓa ganin kamar ta a shekaru masu yawa a baya ba.

Yayin da farashin kayan abinci ya cillawa sama da kashi 28% a shekarar da ta gabata, a wasu yankunan farashin kayan abinci kamar doya, shinkafa, wake, gero, masara da shi dawa na nema su gagari talakawa.

Gidaje da dama sun koma dafa abinci sau 2 da safe da rana. Yawancin yara da ba su saba da garɗin gero ba sai shayi, yanzu dai su ma sun fahimci ashe shayi ruwa ne, sun koma a shan
kunu.

Cimakar mutanen karkara kamar gwaza, dankali, zogale da sauran su ne ake gwagwagwar saye a kullum.

Yayin da motocin haya suka ragu, haka masu safarar da ba wadataccen samu sun rage yawan fita.

Yara da ɗalibai da ake kaiwa makaranta a mota, da yawa a halin yanzu a Keke NAPEP ake kai su makaranta.

Da dama sun daina amfani da janareto saboda rashin wuta. Wasu sayar da shi suka yi, suka sayi abinci, wasu kuwa sola suka koma.

Da yawa rabon su da ana tun ranar Sallah Babba, saboda rayuwa ta yi tsada.

Masu faram-faram da bako, su na gudun kada a kai masu ziyara a wannan lokaci.

Matalauta sai kara yawa su ke, kamar yadda mabarata ke kara yawa su na gararamba a cikin gari da tashoshin mota.

Marasa galihu da dama sun koma bara da kuma riƙon tallafin kuɗaɗe a masallaci.

A gidajen masu bada sadaka, dandazon mabarata da ‘yan maula sukan shafe tsawon lokaci kafin a fara raba masu kuɗaɗen da za su iya samun abin sawa a bakin salati.

Tags: AbujaAPCLabaraiNewsNLCTinubu
Previous Post

MATSALAR TSARO A KATSINA: ‘Yan bindiga sun jidi manoma a Nahuta, Madogara, Zamfarawa, Dadare da Ɗantsuntsu da sanyin safiya

Next Post

Dalilin da ya sa kungiyar Likitoci NARD, ta tsundima yajin aiki

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
doctors

Dalilin da ya sa kungiyar Likitoci NARD, ta tsundima yajin aiki

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tinubu ya aika da sunan wanda ya musanya El-Rufai da shi da sunayen wasu mutum uku majalisa don zama ministoci
  • RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci
  • Fasinjoji 40 sun nitse cikin ruwa, bayan kifewar jirgin su a Kogin Yauri
  • DALLA-DALLA: Yadda aka cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadago
  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.