Ma’aikatar Harakokin ran Wajen Iran ta gargaɗi Iraniyawa su kaurace wa Faransa saboda mummunan tarzomar da ta dagula Faransa
Nasser ya sanar cewa Faransa ba lafiya, sanadiyyar tarzomar da ta goce, bayan kashe yaro matashin da ɗan sanda ta yai a ranar 27 Ga Maris Yuni
Sannan ya gargaɗi waɗanda suke cikin Faransa da zama cewa su guji afkawa a wuraren da tarzoma ta barke
Ɗan sandan Faransa ya harbe matashi Nahel ɗan ƙasar Faransa ne saboda an tsayar da motar sa, amma ya be tsaya nemi wucewa
Wannan ya tayar da hasalallu tashi su na banka wuta a wurare a garuruwa da dama
Ana ci gaba da tafka asara, ‘yan sanda na ci gaba da tarwatsa masu tarzoma.
A sanadiyyar wannan, Ma’aikatar Harakokin ran Wajen Iran ta gargaɗi Iraniyawa su kaurace wa Faransa saboda mummunan tarzomar da ta dagula Faransa
Nasser ya sanar cewa Faransa ba lafiya, sanadiyyar tarzomar da ta goce, bayan kashe yaro matashin da ɗan sanda ta yai a ranar 27 Ga Maris Yuni
Sannan ya gargaɗi waɗanda suke cikin Faransa da zama cewa su guji afkawa a wuraren da tarzoma ta barke
Ɗan sandan Faransa ya harbe matashi Nahel ɗan ƙasar Faransa ne saboda an tsayar da motar sa, amma ya be tsaya nemi wucewa
Wannan ya tayar da hasalallu tashi su na banka wuta a wurare a garuruwa da dama
Discussion about this post