An bayyana cewa APC za ta fito da tsarin damawa da sha tare da shanyewa da waɗanda suka bauta wa APC, musamman a lokacin zaɓen shugaban ƙasa.
Reshen Jihar Cross Riba ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwar da Sanataren Yaɗa Labaran APC, Erasmus Enang, wanda ya tabbatar da cewa wadanda suka yi wa APC wahala mazaɓa, ananan hukumomi, har zuwa tarayya za naɗa a matsayi da muƙamai daban-daban
Ya ce mazaɓa ta za bayar da senayen mutum 20, waɗanda za su haɗa da maza goma, mata ma goma, domin su samu musamai daban-daban.
Ya ce za a bayar da sunayen ga shugaban APC ƙaramar hukuma.
Daga nan ya ce tarraya ma wannan tsari za a bi, tare da yin la’akari da ɓangaren da mutum ya fito.
Discussion about this post