• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

JAYAYYAR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi ba halastaccen ɗan takarar LP ba ne – Mai bada shaidar Bola Tinubu da APC

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 6, 2023
in Babban Labari
0
RA’AYIN PREMIUM TIMES:  Babban aikin da ke gaban Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola Tinubu

A ranar Laraba ce Shugaba Bola Tinubu da APC su ka gama kare zarge-zargen da Peter Obi ya yi cewa ba su yi nasara a zaɓen 2023 ba.

Mai bada shaida ɗaya da Wole Olanipekun ya gabatar da Sanata Bamidele, wanda ya ce takarar da Peter Obi a LP haramtaccya ce.

Bayan ya gama bayanan sa, Olanipekun ya ce sun gama gabatar da bayanan tas.

Tun a cikin watan Afrilu mu ka buga labarin zabari, ƙugiya da majaujawar da APC ta rataya wa Peter Obi a cikin kotu

Jam’iyyar APC a ranar Litinin ta nemi Kotun Shari’ar Zaɓen Shugaban Ƙasa (PEPC) a Abuja cewa ta kori ƙarar da jam’iyyar LP tare da ɗan takarar ta, Peter Obi su ka shigar kan nasarar Bola Tinubu a zaɓen 2023.

A takarar jayayyar da APC ke yi kan rashin cancantar Obi ya shigar da ƙara, ɗaya daga cikin lauyoyin mai suna Thomas Ojo, ya ce babu wani dalilin da zai sa Peter Obi ya kai ƙara kan rashin cancantar Tinubu tsayawa takara, domin shi Peter Obi ɗin ne ma bai cancanta ba.

Daga sauran dalilan shigar da ƙarar da Obi ya yi baya ga ƙorafin rashin cancantar Tinubu da Kashin Shettima, akwai zargin an yi maguɗi a jihohi 11, sai kuma azarɓaɓin da ya ce INEC ta yi ta bayyana sakamakon zaɓe, ba tare da ta tattara kuma ta tura sakamakon daga na’urar tantance masu rajistar zaɓe ta BVAS zuwa Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe ta iReV ba.

Yadda APC Ta Yi Wa Peter Obi Zabari Da Ƙungiya A Kotu:

1. “Shirme Peter Obi ya ke yi da ya garzaya kotu jayayyar rashin cancantar takarar Tinubu da Shettima, domin ai shi ma bai shiga jam’iyyar LP an yi takarar fidda gwani da shi ba kwanaki 30 kafin zaɓen fidda gwani, kamar yadda Dokar INEC ta gindaya.”

2. “Har ranar 24 Ga Mayu, 2022 Peter Obi na cikin PDP, bai koma LP ba.”

3. “A cikin watan Afrilu an tantance Peter Obi cikin ‘yan takarar fidda-gwanin PDP.”

4. “An wanke Peter Obi a PDP, aka ba shi damar fitowa takarar zaɓen shugaban ƙasa a lokacin ya na cikin PDP.”

5. “Peter Obi ya fita daga PDP ranar 24 Ga Mayu, 2022 ya shiga LP ranar 27 Ga Mayu, 2022.”

6. “LP ta yi zaɓen fidda gwani ranar 30 Ga Mayu, aka zaɓi Peter Obi ɗan takarar ta, kwanaki uku kacal bayan shigar sa jam’iyyar. Hakan kuwa ya karya Dokar Zaɓe Sashe na 77(3).”

7. “Zaɓen Peter Obi ɗan takarar LP cikin kwanaki uku da shigar sa LP, hakan ya tabbatar da babu sunan sa a jerin ‘yan takarar da LP ta miƙa wa INEC kwanaki 30 kafin zaɓen fidda gwani kamar yadda Dokar INEC ta gindaya.”

8. “Sunan Peter Obi na cikin ‘yan takarar da PDP ta tantance a ranar 29 Ga Afrilu, ta miƙa wa INEC. Don haka sunan Obi na can cikin ‘yan takarar PDP da aka aika wa INEC kwanaki 30 kafin zaɓen fidda gwani.”

9. “Babu dalilin da Peter Obi zai kai ƙara, domin lokacin da ya shiga LP, babu sunan sa a cikin rajistar ‘yan takarar LP da ke hannun INEC kwanaki 30 kafin zaɓen fidda gwani.”

10. “Masu ƙara da kan su, wato LP da Peter Obi, sun rattaba a kwafen ƙarar da su ka shigar cewa Atiku Abubakar na PDP ne ya zo na biyu da ƙuri’u 6,984,520, shi kuma Obi ya zo na uku da ƙuri’u 6,101,533.”

11. “Tunda Obi ya yarda Atiku ya fi shi yawan ƙuri’u, tilas ya haɗa da Atiku da PDP cikin waɗanda shi Obi ɗin ya ke ƙara. Domin ba shi Obi ɗin ne ya zo na biyu ba.”

12. “Babu yadda za a yi kotu ta saurari ƙarar da Peter Obi ya shigar, sai fa idan ta soke sakamakon Atiku Abubakar da ya zo na biyu a zaɓen, domin wanda ya zo na uku ba zai taɓa zuwa ya yi rinton nasara ba, alhali ga wanda ya zo na biyu a gaban sa.”

Tags: AbujaHausaNajeriyaNewsPeter ObiPREMIUM TIMES
Previous Post

Kotu ta yanke wa barawon kaji 100, hukuncin zaman gidan kaso na wata uku

Next Post

Kotu ta ce a ci gaba da tsare barawon na’urar kida, ‘Jita’ a Cocin Abuja

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Church Cross

Kotu ta ce a ci gaba da tsare barawon na'urar kida, 'Jita' a Cocin Abuja

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Rigimar Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago abin damuwa ce matuƙa
  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.