Shugaban Katolika, Paparoma, ya bayyana cewa, “ba mai kekketa Alqur’ani da koma shi, sai ɗan banza”, cewar Paparoma, Babban Limamin Kiristocin Duniya
Paparoma ya yi tur da Allah–wadai da wadanda suka banka wa Alqur’ani wuta a Stockholm, babban birnin Sweden
“Rai na ya ɓaci, sannan kuma na la’anci waɗanda suka yi wannan ɗanyen aiki”.
“Duk littafin da ke da daraja daga Allah, to ya zama dole a grmama shi a girmama mabyan sa”
“Ya zama dole a gane cewa lallai ‘yanci ba garanti ba ne na tozarta ‘yancin wannan da wancan”
“Ba na tare da wanda ya bayar da dama a tozarta Musulmi da littafin su.”
Ana ta la’antar Sweden a sassa daban-daban na duniya.
Discussion about this post