• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi ya danƙara wa kotu bayanan Katin Rajistar Zaɓe daga jihohi 32

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 22, 2023
in Labarai
0
Shugabancin Najeriya ba dakalin zaman tsoffin ‘yan cin kuɗin fansho ba ne – Peter Obi

A ranar Laraba ce dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar LP, Peter Obi, ya gabatar wa Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa lodin kwafen bayanan Katin Rajistar Zaɓe na INEC daga jihohi 32.

Babban Lauyan Obi, Livy Uzoukwu ne ya gabatar da kwafen adadin waɗanda suka yi zaɓe da adadin Katin Rajistar Zaɓe daga jihohi 32.

Ya kuma gabatar da wasu bayanan, waɗanda lauyan INEC Kemi Pinheiro bai yi wata jayayya ba

A wannan mako ne dai nayayya ta kaure bayan lauyoyin Tinubu sun zargi Manhajar Amazon da yiwuwar haifar da matsalar da INEC ta samu da Rumbun IReV

Shugaba Bola Tinubu ta bakin lauyoyin sa, ya shaida wa Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa Rumbun Adana Bayanai a Yanar Gizo na Amazon, ba shi da garanti, ya na iya samun matsala.

Sai dai kuma wani ƙwararren injinijya na Amazon ya ƙaryata lauyoyin Tinubu ɗin.

AWS Incorporated a ƙarƙashin Amazon ne suka buɗe wa INEC Rumbun Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe ta IReV, a lokacin zaɓen 2023.

Atiku da Peter Obi duk sun ƙalubalaci ƙin watsa sakamakon zaɓe, wanda su ka ce ba a watsa a IReV ba, kamar yadda INEC ta yi alƙawarin za ta yi.

Jayayyar ta zo mako guda bayan Peter Obi ya yi wa kotu saukalen lodin takardun sakamakon zaɓe kwafe 18,000 daga IReV, da ya ce dishi-dishi su ke, ba su karantuwa.

Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 a ƙarƙashin jam’iyyar LP, Peter Obi, ya ci gaba da danƙara wa wa Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa tulin hujjojin da ya ke neman kafawa domin neman yin nasara a kotu.

A ci gaba da zaman ranar Alhamis, Peter Obi ya yi wa kotu saukalen lodin takardun sakamakon zaɓe kwafe 18,000 daga IReV, da ya ce dishi-dishi su ke, ba su karantuwa.

Wani ƙwararren masanin manhaja da laƙanin sirrin kwamfuta ne ya bayar da wannan shaida cewa shafukan 18,000 duk ba a iya ganin sakamakon zaɓen da ke cikin su, saboda shafukan duk garara-garara su ke.

Lauyan Peter Obi, Onyechi Ikpeazu ne ya gabatar da mai bayar da shaidar, mai suna Erik Uwadiagwu, wanda ya yi nazarin ‘data’ ɗin bayanan sakamakon da ke cikin Manhajar Rumbun Tattara Sakamakon Zaɓe na IReV, na INEC.

Uwadiagwu, wanda Farfesa ne a darasin lissafi, a Jami’ar Nnamdi Azikwe, Awka, Jihar Anambra, ya bayyana a gaban kotun bisa gayyatar Obi, domin bayar da shaida.

Kafin ya fara bayani sai da ya yi rantsuwar kaffara da Kwansitushin, a matsayin babban mai bayar da shaida na Peter Obi.

Ya ce ya yi nazarin shafukan IReV 18,000 daga Manhajar Rumbun Tattara Sakamakon Zaɓe, wanda hotunan kwafen sakamakon zaɓe ne INEC ke lodawa a ciki, daga Na’urar Tantance Masu Shaidar Rajistar Zaɓe, wato BVAS.

Tags: AbujaAwkaHausaINECiReVjihar AnambraKadunaNajeriaNewsNnamdi AzikwePeter ObiPREMIUM TIMES
Previous Post

SIYASAR KANO: Abba Gida-gida ya maida Muhuyi kan shugabancin Hukumar Hana Cin Rashawa

Next Post

Naira 6,700 kacal gwamnatin Najeriya ke kashe wa kowane ɗan ƙasa a kiwon lafiya – Bill Gates

Ashafa Murnai

Naira 6,700 kacal gwamnatin Najeriya ke kashe wa kowane ɗan ƙasa a kiwon lafiya - Bill Gates

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.