• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Jerin Caje-cajen Zargin Ta’addancin Da Jami’an Tsaro Ke Wa Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele:

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 24, 2023
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
RA’AYIN PREMIUM TIMES:  A gaggauta ceto Najeriya daga hannun Emefiele, ɗan ragabza da gidoga

Wannan jarida ta zaƙulo dukkan caje-cajen zargin goyon baya da ɗaukar nauyin ta’addanci da ake zargin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele na yi ko ya yi.

Jami’an SSS ne a baya su ka yi masa wannan zargi, har su ka yi ƙoƙarin kama shi.

1. SSS na zargin Godwin Emefiele da ɗaukar nauyin ta’addancin da ƙungiyar IPOB ke aikatawa.

Haka dai bayanan da jami’an tsaro su ka yi wa kotu su ka nuna. Waɗannan bayanai kuma yanzu haka sun faɗo hannun PREMIUM TIMES.

IPOB dai Ƙungiyar Rajin Kafa Biafra ce, wadda a shekarun nan ta buɗe wuta sosai wajen kisan jami’an tsaro da banka wa gine-ginen hukumomin gwamnatin tarayya wuta. Musamman ofisoshin INEC da ofishin ‘yan sanda.

Tun cikin 2017 kotu ta ayyana cewa IPOB ƙungiyar ta’addanci ce.

A cikin Disamba, 2022 ne SSS su ka garzaya Babbar Kotun Tarayya neman a ba su sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, saboda zargin ta’addancin da ake yi masa.

Biri Ya Yi Kama Da Mutum:

Yadda Kotu Ta Ƙi Bai Wa SSS Sammacin Iznin Shaƙo Wuyan Gwamnan CBN:

Abin ɓoye ya fito fili, domin tabbatattun bayanai na nuna cewa a ranar 9 Ga Disamba, Hukumar SSS ta garzaya Babbar Kotun Tarayya, inda ta nemi a ba ta sammacin iznin kamo Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, amma kotun ta ƙi.

Shugaban Alƙalan Babbar Kotun Tarayya ne, Babban Mai Shari’a John Ɗantsoho ya ƙi amincewa da roƙon da SSS ɗin su ka yi, bisa ga dalilin cewa sun kasa bai wa kotu gasasshen dalili ko hujjar kama Gwamnan Babban Bankin na CBN.

SSS dai sun shigar da ƙarar neman sammacin kama Emefiele a wasiƙar da su ka aika wa Babbar Kotun Tarayya, mai lamba FHC/ABJ/CS/2255/2022, wanda Ɗantsoho ya yi zama kan buƙatar ta SSS a Babbar Kotun Tarayya mai Lamba 7 Abuja.

SSS dai sun bayyana cewa su na son su damƙe Emefiele “domin bincikar sa kan zargin ɗaukar nauyin ta’addanci, harƙalla, laifin karya tattalin arzikin ƙasa da kuma laifukan da su ka shafi muhimmin al’amarin tsaron ƙasa.”

Mai Shari’a Ɗantsoho ya ƙi amincewa, bisa dalilin cewa ba a fito takamaimai an bayyana laifukan da ya yi har ake zargin sa ba. Ma’ana, a cewar SSS ta bai wa kotu ba’asi a ƙudundune.

“Sannan kuma SSS ba su bayyana shin wane Godwin Emefiele su ke neman a ba su sammacin kamawa ba. Sun dai rubuta Godwin Emefiele kawai.

“To in dai Godwin Emefiele Gwamnan CBN su ke nufi, matsayin sa na mai riƙe da tasarifin kuɗin Najeriya, kama shi sai da sanin shugaba.”

Hakan dai na nufin ba zai yiwu a kama Emefiele ba sa sanin Shugaba Muhammadu Buhari ba kenan.

Emefiele dai ya bi Shugaba Muhammadu Buhari zuwa Amurka kwanaki biyu da kotun ta hana a damƙe shi.

Yayin da ya ke shan suka kan taƙaita adadin kuɗaɗen da za a iya cira ta ATM da POS zuwa naira 20,000 kacal, ana zargin sa cewa ya kasa yin komai dangane da faɗuwar darajar Naira, inda sai da ta kai har naira 740 a kssuwar ‘yan canji.

Haka kuma Da Majalisar Tarayya Gudaji Kazaure na zargin sa salwantar da naira tiriliyan 89 na harajin stamp duty.

A gefe ɗaya kuma, yau Talata ce Shugaba Buhari ya kulle ƙofa ya yi ganawar sirri da Gbajabiamila.

A ranar Talata ɗin ce Shugaba Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri tare da Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila.

Shugabannin biyu dai sun gana ne kan batun tsarin taƙaita cirar kuɗi zuwa naira 20,000 kacal a kullum da Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Goodwin Emefiele ya ƙirƙiro da amincewar Buhari.

Bayan ganawar ta su, Gbajabiamila ya shaida wa manema labarai na Fadar Shugaban Ƙasa cewa, “mun tattauna batun Gwamnan CBN Godwin Emefiele, da kuma batun zaɓen 2023, wanda mu ka tattauna batun hanyoyin kauce wa tashen-tashen hankula lokacin zaɓe. Mun kuma tattauna wasu batutuwa daban-daban.

Buhari da Gbajabiamila sun gana ne a ranar da Emefiele ya ƙi zuwa amsa gayyatar da Majalisar Tarayya ta yi masa, domin zuwa ya yi bayani kan tsarin taƙaita cirar kuɗi zuwa naira 20,000.

Dama kuma Majalisa ta umarce shi da ya dakatar da aiwatar da tsarin taƙaita cire kuɗaɗen.

Manema labarai sun tambayi Gbajabiamila dangane da zargin da Ɗan Majalisar Tarayya Gudaji Kazaure ke wa Gwamnan CBN cewa kuɗaɗen harajin stamp duty sun salwanta a hannun sa har naira tiriliyan 89, sai Gbajabiamila ya ce Gudaji shi kaɗai ke kiɗan sa, ya ke rawar sa, ba da yawun Majalisar Tarayya ya ke yi ba.

Emefiele: Abin Ɓoye Ya Fito Fili:

Makonni takwas bayan SSS sun nemi iznin kama Emefiele amma kotu ta hana su, PREMIUM TIMES ta samu kwafen zarge-zargen da hukumar tsaron ke yi masa.

1. Ana zargin sa da yi wa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari zagon-ƙasa.

2. Ana zargin sa da ɗaukar nauyin kashe wa kungiyar IPOB maƙudan kuɗaɗe ana aikata ta’addanci.

3. Ana zargin sa da aikata laifukan da su ka shafi zagon ƙasa ga tattalin arzikin Najeriya, laifuka masu kawo wa tsaron ƙasa cikas.

4. Ana zargin sa da kacalcala maƙudan kuɗaɗen Ayyukan Bunƙasa Harkokin Tallafa Wa Masu Ƙananan Sana’o’i, wato kuɗaɗen NISRAL.

5. Ana zargin Emefiele da facaka da kuɗaɗen Shirin Lamunin CBN na Anchor Borrowers’ Scheme.

A ranar 7 Ga Disamba, 2023 wasu lauyoyin SSS su huɗu su ka shigar da ƙarar Emefiele a Babbar Kotun Tarayya, a gaban Mai Shari’a John Tsoho.

Sun nemi tsare Emefiele har tsawon kwanaki 60 kafin su kammala binciken sa.

Wani jami’in SSS mai suna Umar Salihu ya kai wa Babbar Kotun Tarayya kwafen rantsuwar ‘affidavit’, mai ƙunshe da yadda su ka yi bincike dalla-dalla har su ka kai ga zargin laifukan da su ke cewa Emefiele ya aikata.

“Dalili kenan wannan hukumar tsaro ne neman iznin Babbar Kotun Tarayya ta ba ta sammacin kama Emefiele, ta tsare shi kwanaki 60 har sai ta kammala sauran bincike tukunna.” Inji kwafen ‘affidavit’ ɗin da SSS su ka gabatar wa kotu.

SSS sun zargi Emefiele ya riƙa bai wa IPOB kuɗaɗen da ya tara domin ya yi takarar zaɓen 2023 da kuma kuɗaɗen da ya riƙa kamfata ya na ɓoyewa daga asusun gwamnati.

Har yau Emefiele ko gwamnatin tarayya babu wanda ya yi magana kan wannan batu.

Tags: EmefieleHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Yadda Emefiele ya ragargaza tattalin arzikin Najeriya – Tinubu

Next Post

Hajj 2023: ‘Yan Najeriya shida sun mutu a Saudiyya, 30 na jinyar tabin hankali, an yanke wa wani kafa, tsoffi 8 sun samu karaya

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
HAJJI 2019: Akalla Alhazai biyar ‘yan Najeriya ne suka rasu a kasar Saudi

Hajj 2023: 'Yan Najeriya shida sun mutu a Saudiyya, 30 na jinyar tabin hankali, an yanke wa wani kafa, tsoffi 8 sun samu karaya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.