• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

YUNƘURIN DASHEN ƘODA: Sonia, ‘Yar Ekweremadu wadda aka yi niyyar yi wa dashen ƙoda, ta yi magana

Aisha YusufubyAisha Yusufu
May 6, 2023
in Manyan Labarai
0
YUNƘURIN DASHEN ƘODA: Sonia, ‘Yar Ekweremadu wadda aka yi niyyar yi wa dashen ƙoda, ta yi magana

Sonia Ekweremadu, ‘yar Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Eke Ekweremadu, ta Yi bayani bayan kulle iyayen ta da aka yi a hukuncin da Mai Shari’a ya yanke masu a Landan, ranar Jama’a.

A tattaunawar ta da BBC, ta ce duk da cewa ta fahimci dalilin da ya sa kotun Ingila ta ɗaure iyayen ta, duk da haka ba ta “yarda ba a matsayin ta na ‘yar su.”

“A ko da yaushe ni dai zan goyi bayan iyaye na. Sai dai me? Doka ta rigaya ta yi aikin ta a kan su. Abin da kawai ya rage mana yanzu shi ne mu rungumi ƙaddara, mu ci gaba da rayuwa a matsayin mu na iyali ɗaya.”

An yi mata wannan tattaunawa kafin ma a kai ga yanke hukunci. Ta ce abin ya na yi mata wahala sosai da ɗaure kai idan ta na tuna cewa kotu za ta ɗaure iyayen ta dalilin rashin lafiyar da ta ke fama da ita.

“Abin ya na damu na, na kasa sukuni saboda ganin cewa dalili na ne iyaye na su ka shiga wannan tarangahuma.”

Sonia dai na fama da cutar ƙoda, ta yadda ta kai daga nan har ƙarshen rayuwar ta za a riƙa yi mata gashin ƙoda (dialysis) ko kuma a yi mata dashen ƙoda.

Ta ce sun nemi wanda zai iya bayar da ta sa ƙodar a cikin dangin su, amma duk sun rasa, saboda waɗanda za a iya samun ta su ɗin duk su na da irin matsalar da Sonia ɗin ke fama da ita, sai dai su ta su ba ta fito fili.

PREMIUM TIMES ta buga labarin kotun Ingila ta yanke wa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ike Ekweremadu ɗaurin shekaru 9 da watanni 8 a kurkuku.

Haka kuma kotun ta ɗaure matar sa Beatrice ɗaurin shekaru 4 da wata 6, sai likitan sa likitan sa ɗaurin shekara 10.

An same su da laifin safarar wani matashin yaro daga Legas zuwa Landan, domin a cire ƙodar sa ɗaya a dasa wa Sonia, ‘yar Ekweremadu.

Mai Shari’a ya sallami Sonia, ya ce ba ta aikata laifin komai ba.

Sauran ukun kuma an same su da laifin yunƙurin yin dashen ƙoda ba bisa ƙa’ida ba.

A kotun dai an ga ‘yar Ekweremadu wato Sonia wadda ke fama da matsanancin ciwon ƙoda ta na ta darza kuka, bayan kotu ta sallame ta.

Mai Shari’a Johnson ya shaida wa masu laifin cewa: “Ku duka ukun laifukan ku sun yi tsananin da sun wuce a ci ku tara ko a litasta ku sharar titi kaɗai.”

An same su da laifin ɗauko yaro mai shekaru 21 daga Najeriya ba bisa ƙa’ida ba, su ka tafi da shi Landan, domin a cire ƙodar sa, a dasa wa Sonia, ‘yar Ekweremadu.

An shirya dai za a yi dashen ƙoda ɗin a wani asibiti mai zaman kan sa, kan fam 80,000 a Landan, mai suna Royal Free Hospital.

Su Ekweremadu ne farkon waɗanda aka taɓa ɗaurewa kan irin wannan laifi na safarar sassan jikin mutum a yi dashe a jikin wani mutum.

Yayin da doka ta amince wani ya taimaka wa wani da ƙodar sa ɗaya, sai dai kuma babban laifi ne idan sai da aka biya wanda zai bayar da ƙodar ta sa kuɗi, ko kuma aka ba shi wata lada daban.

Mai gabatar da ƙara ya shaida wa kotun cewa Ekweremadu ya biya yaron da aka so cirar ƙodar ya sa fam 7,000, sannan kuma aka yi masa alƙawarin za a kula da shi ya yi rayuwa cikin jin daɗi a Landan.

Shi dai wanda za a ciri ƙodar ta sa, bai san abin da aka yi niyyar yi da shi a Landan ba, har sai lokacin da ya yi ido huɗu da likita, wanda ya shaida masa cewa an kai shi ne asibitin domin a fafe cikin sa, a cire ƙodar sa ɗaya, a dasa wa ‘yar Ekweremadu.

Likitan ya ce yaron ya ji daɗi sosai da ya ji cewa tiyatar da za a yi masa ɗin ma ba za ta yiwu ba. Saboda dama bai san gaskiyar lamarin abin da ake ciki ba.

An ce an tafi da matashin Landan a matsayin ɗan’uwan Sonia Ekweremadu, alhali kuma babu wata dangantaka tsakanin su. Hakan bai sa likitoci sun amince su yi dashen ƙodar ba.

Su Ekweremadu Sun Yi Niyyar Illata Matashin – Mai Shari’a:

Mai Shari’a ya ce asibiti ya ce dashen ba zai yiwu ba, amma su Ekweremadu su ka haƙiƙice cewa ya cire ƙodar kawai daga jikin yaron, a ci gaba. Hakan a cewar Mai Shari’a, niyya ce ta illata yaron.

“Da an cire masa ƙoda, da ya ƙare rayuwar sa da ƙoda ɗaya, kuma ba shi da halin iya ɗaukar ɗawainiyar kula da lafiyar sa bayan cire masa ƙoda ɗaya.” Inji Mai Shari’a.

Ya ƙara da cewa ba a yi wa matashin yaron cikakken bayanin kasadar da zai iya faɗawa cikin ta ba.

A yanzu dai Sonia na Landan, kuma duk sati ana yi mata gashin ƙoda.

Mai gabatar da ƙara Joanne Jakymec ta ce abin da su Ekweremadu su ka nemi yi ƙeta ce, kuma sun nuna ba su ma damu da lafiya, rayuwa da jin daɗin yaron da su ka nemi a cire wa ƙoda ba.

Tags: EkweremaduNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSonia
Previous Post

‘Yan Najeriya sun fi samun wutar lantarki arha a duniya, kuma sun fi ko’ina ƙin biyan kuɗin wutar lantarki – Ministan Makamashi

Next Post

Ɗaukaka ƙarar da Maina ya yi ba ta biya masa buƙata ba, kotu ta ce sai fa ya shekara 8 a kurkuku

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
HARKALLAR MAINA: Yadda Maina ya lunkume naira biliyan 14 kudin ƴan fansho ya tsuke baki ya yi shiru

Ɗaukaka ƙarar da Maina ya yi ba ta biya masa buƙata ba, kotu ta ce sai fa ya shekara 8 a kurkuku

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.