• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 31, 2023
in Manyan Labarai
0
Nasarar da Atiku ya samu ya jefa APC cikin  ruɗani, ko su zaɓi ɗan Arewa ko su yi ritayar dole a siyasa tun yanzu – Kalu

Bulaliyar Majalisar Dattawa, Orji Kalu, ya bayyana cewa bai janye wa kowa ba, kuma ba zai janye ɗin ba.

Ya ce har yanzu ya na nan ya na takarar neman zama shugaban majalisar dattawa, “domin shugabancin majalisa kamar shugabancin Najeriya ne, babu wani yanki shi kaɗai da zai iya kawo shugaban ƙasa ko shugaban majalisar dattawa.”

Kalu wanda ke takara a daidai lokacin da APC da Shugaba Bola Tinubu su ka nuna goyon bayan su ga Godswill Akpabio da Barau Jibrin a matsayin shugaba da mataimakin sa a majalisar dattawa, ya ce a yanzu haka masu goyon bayan sa sun haɗe da masu goyon bayan Zaɓaɓɓen Sanata Abdul’aziz Yari, domin su samu matsaya ɗaya a tsakanin su.

Yayin da Kalu ke nema, a gefe ɗaya kuma sanatocin Arewa ta Tsakiya na jam’iyya mai mulki da masu adawa, sun ce Sanata Sani Musa daga Jihar Neja su ke so ya zama Shugaban Majalisar Dattawa.

Haka kuma Daga Jihar Imo, Zaɓaɓɓen Sanata Osita Izunaso ya fito ya nemi a saka masa wahalar da ya yi wa APC, ya nemi a ba shi shugabancin Majalisar Dattawa.

Zaɓaɓɓen Sanata Osita Izunaso, ya ce lokacin da zai zama shugaban majalisar dattawa fa ya yi, don haka shi ya kamata ya yi shugabancin ba wani ba.

Saboda haka ya yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da shugabannin APC su warware mubaya’ar su daga kan Sanata Godswill Akpabio, sannan su naɗa a kan sa.

Ya ce idan za a yi adalci, to ya kamata a duba irin gudummawar da ya bai wa jam’iyyar APC, tun bayan kafuwar ta mataki-mataki, har zuwa yau.

Zaɓaɓɓen sanatan ya jaddada hakan a lokacin da ya ke Babban Cocin Ƙasa da ke Abuja, lokacin da aka yi taron addu’o’in samun nasarar wannan sabuwar gwamnati.

Taron dai na gamayyar shugabannin ɗariƙun Kiristoci ne bai-ɗaya.

Izunaso wanda shi ne tsohon Sakataren Tsare-tsare na Ƙasa na APC, ya ce shi ne mafi cancantar zama Shugaban Majalisar Dattawa, idan aka auna gagarimar gudummawar da ya bai wa jam’iyyar APC.

Baya ga Izunaso da Godswill Akpabio, sauran sanatocin da ke neman shugabancin sun haɗa da Abdul’aziz Yari (Zamfara), Orji Uzor Kalu (Abiya), Sani Musa (Neja) da kuma Patrick Ndubueze (Imo).

Izunaso ya ce da shi aka kafa APC, kuma ya sadaukar da ƙarfin sa, lokacin sa domin ganin APC ta kai inda ta kai a yanzu.

Ya ce a farkon kafa jam’iyyar lokacin da ba ta da wani kwarjinin cin zaɓe, ya na cikin waɗanda su ka jure su ka ci gaba da rike jam’iyyar da daɗi, ba daɗi, komai wuya komai daɗi.

“Da ni aka kafa APC. Sai da mu ka shafe watanni shida a jere duk sati mu na zuwa Legas taro domin kafuwar APC, don a samu sunan da za a sa mata, kuma a tabbatar da kafuwar ta.

“Mu mu ka tsara tutar, mu ka riƙa tattaro kan jama’a daga cikin ‘yan adawa su na shigowa kafin ma mu kai ga yi mata rajista a CAC.

“Gwamna Fashola na nan da ran sa a yau ɗin nan, ya san duk abin da na ke faɗa, saboda tun daga ranar farko da shi aka fara komai.

“Mu ne mu ka tsara zaɓen fidda gwani na gwamnonin jihohi 36, kuma ba a samu inda aka kai ƙarar ko da ɗan takara ɗaya ba a kotu. Saboda me, saboda mun tsara abin da ya dace. Saboda haka za ku iya yarda da ni cewa wannan shi ne abin da ake kira cancanta.

“Mu ne sahun gaban kokawa da shugaban da ke kan mulki a 2015. Kuma mun yi nasara kan idon ku. Don haka idan har zan iya riƙe jam’iyya a lokacin, to don me ba za a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa ba?”

“Don haka ni dai a yanzu a rama min wahalar da na yi wa APC, a saka min da shugabancin Majalisar Dattawa.” Inji Izunaso.

Tags: LabaraiMajalisaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Kamfanin mai na kasa ya kara kudin litar mai daga N189 zuwa N537

Next Post

SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso

Ashafa Murnai

SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: 'A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa' - Osita Izunaso

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tinubu ya aika da sunan wanda ya musanya El-Rufai da shi da sunayen wasu mutum uku majalisa don zama ministoci
  • RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci
  • Fasinjoji 40 sun nitse cikin ruwa, bayan kifewar jirgin su a Kogin Yauri
  • DALLA-DALLA: Yadda aka cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadago
  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.