• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

RIKICIN SHUGABANCIN MAJALISA: APC ta ci Amanar mu – Wase

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 10, 2023
in Babban Labari
0
RIKICIN SHUGABANCIN MAJALISA: APC ta ci Amanar mu – Wase

‘Yan majalisan dake kalubalantar zaben Tajuddeen Abbas da APC ta yi a matsayin dan takarar ta na kakakin majalisar tarayya, sun mika kukan rashin amincewar su ga zaben Tajuddeen Abbas a matsayin dan takarrar kakakin majalisar tarayya ga uwar jam’iyyar APC a Abuja.

‘Yan majalisan a karkashin kungiyar Coalition of Progressive Speakers Aspirants (COPSA), sun hada da mataimakin kakakin majalisar Idris Wase, Muktar Betara, Sada Soli, Aminu Sani Jaji, Yusuf Gagdi da Miriam Unuoha.

Sun mika takardar kokar su ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a sakatariyar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja.

An ci Amanar mu – Wase

Mataimakin kakakin majalisar Tarayya, Idris Wase ya ce a ganin su jam’iyyar APC ta ci amanar su ne zabar Tajudden Abbas da aka yi wai shine zabin jam’iyyar.

” ” Mun bada gudunmawar matuka domin nasarar jam’iyyar APC da ita kanta majalisar. Kuma muna sa ran za a bamu dama mu fito domin zama shugaban majalisar wakilai amma sai aka ci amanar mu yanzu da lokaci yayi.

Yadda Tinubu ya tilasta ni in janye wa Gbajabiamila a 2019, amma yanzu ya juya min baya – Betara

Dan majalisa Mukhtar Betara, ya nuna bacin ransa yayin da yake bayyana cewa zababben shugaban kasa Bola Tinubu da kan sa ya roke ni in janye daga takarar shugaban Majalisa a bar wa Femi Gbajabiamila yayi.

Ya kara da cewa ya janye daga takarar shugaban kasa a 2019 bisa rokon da Tinubu, wanda a lokacin jigo ne a jam’iyyar.

” Zamu gwabza da Femi Gbajabiamila ne a 2019, Tinubu ya kira ne ya ce ina so ka bar Femi ya ya zama kakakin majalisa, domin zai yi murabus daga aikin majalisa daga wannan zangon.

” Dukkan mu a lokacin muka hada karfi da karfe muka tabbatar Gbajabiamila ya yi nasara. Shi da kan sa Tinubu ya sake kira na ya ce Betara, ina rokon ku ku taya Femi rike wannan majalisar, na ce mishi toh baba.

Bayan haka Betara ya yi suka ga yadda ya kai mataimakin shugaban majalisar dattawa Arewa Maso Yamma da kuma shugaban Majalisar Dattawa Arewa maso yamm, duk yanki guda.

” A a taba raba mukamin manyan shugabannin majalisa biyu zuwa yanki daya ba, wannan babu adalci acikin sa ko kadan.

Shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Adamu ya roki yan majalisan su maida wukaken nasu su kwantar da hankula, cewa jam’iyyar za ta duba wannan kuka na su kuma lallai za a yi tafiyar nan tare ne.

Tags: AbdullahiAbujaAdamuArewaBetaraFemiHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESWase
Previous Post

TSEREN ‘KURA’ DA ‘BURGU’ DA ‘KUREGE’: Yadda masu kashi jaɓe-jaɓe a baya ke sahun gaban sukuwar neman zama shugaban Majalisar Dattawa

Next Post

Yadda Tinubu ya tilasta ni na janye wa Gbajabiamila a 2019, amma yanzu ya juya min baya – Betara

Mohammed Lere

Yadda Tinubu ya tilasta ni na janye wa Gbajabiamila a 2019, amma yanzu ya juya min baya - Betara

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin
  • Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
  • JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari
  • JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara
  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.