• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: Tsoffin sanatoci fiye da 70 sun goyi biyan Akpabio da Barau Jibrin

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 9, 2023
in Manyan Labarai
0
RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: Tsoffin sanatoci fiye da 70 sun goyi biyan Akpabio da Barau Jibrin

Tsoffin sanatoci da su ka yi majalisa
ta Jamhuriya ta Biyu da ta Huɗu, sun goyi bayan tsohon Gwamnan Akwa Ibom, Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibrin daga Kano, su zama shugaba da mataimakin sa a Majalisar Dattawa ta 10.

Sun ce idan aka zaɓi su biyu ɗin, an yi adalci da raba daidai kenan wajen manyan mukamai tsakanin shiyyoyin ƙasar nan.

Tsoffin sanatocin su 72 sun bayyana wannan matsaya ta su ce a taron manema labarai da su ka yi a ranar Litinin, a Abuja.

Sun bayyana wannan matsaya ta su kafin APC ta kai ga ayyana cewa Akpabio da Barau su ke so.

Akpabio shi ne zaɓaɓɓen sanatan Akwa Ibom na Arewa maso Yamma.

Ya yi sanata tsakanin 2015 zuwa 2019 lokacin da ya zama shugaban marasa rinjaye.

Shi kuma Barau Jibrin shi ne Sanatan da ke wakiltar Kano ta Arewa, wanda a zaɓen 2023 ya sake yin nasara.

Tsofaffin sanatocin da su ka goyi bayan Akpabio da Barau, sun yi wa manema labarai jawabi ta bakin tsohon sanatan Kano, Basheer Lado.

Ya ce sun yanke shawarar goyon bayan sanatocin biyu bayan sun tuntuɓi hukumomin da abin ya shafa.

Su kuma Sanatocin Kudu maso Gabas sun ƙi amincewa da Sanata Akpabio, sun zargi Tinubu ya maida su saniyar-ware.

Sanatocin da za su kammala wa’adin su da zaɓaɓɓun da za su hau da ke Kudu maso Gabas, sun bayyana cewa ba su yarda ba, kuma ba za su amince da Godswill Akpabio ya zama Shugaban Majalisar Dattawa ba.

Sun jajirce cewa buƙatar su ita ce shugaban majalisar dattawa ya fito daga yankin Kudu maso Gabas, ba Kudu maso Kudu inda Akpabio ya fito ba.

Sun bayyana wannan matsayar da su ka cimma a ranar Lahadi, bayan sun tashi daga wani taron gaggawa a Abuja.

Idan ba a manta ba, Gwamna mai barin gado na Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa Gwamnonin APC sun yanke shawarar cewa Godswill Akpabio zai zama Shugaban Majalisar Dattawa.

Hakan ya sa Sanata David Umahi daga Ebonyi ya janye takarar shugabancin majalisa da aka ce Tinubu ya roƙe shi ya janye.

Sauran ‘yan takara daga Kudu maso Gabas sun haɗa da Orji Kalu, Osita Izunaso da Patrick Ndubeze.

‘Duk Wanda Ya Yi Wa Akpabio Mubaya’a Ya Zaɓi Ci Gaban Maida Kudu-maso-gabas Saniyar-ware’:

Sanatoci 11 daga Kudu maso Gabas da su ka saka hannu kan yarjejeniyar cimma matsayar rashin goyon bayan Akpabio, sun ce amincewa da Akpabio tamkar ci gaba ne da mayar da Kudu maso Gabas saniyar-ware a mulkin Najeriya.

Daga nan sun yi kira ga Tinubu ya janye goyon bayan da ya bayar ga Akpabio, kuma ya daina nuna siyasar wariyar wani yanki.

Sun ce daga Kudu maso Gabas ya kamata a ce Tinubu ya fidda ɗan takarar da zai goya wa bayan zama shugaban majalisar dattawa.

Daga ɓangaren Arewa ma ana ƙalubalantar Akpabio, inda wata ƙungiya ta yi zargin cewa Akpabio ba ya ƙaunar ‘yan Arewa da yankin Arewa ɗin ɗungurugum.

Ƙungiyar ta ce, “Akpabio ba ya ƙaunar ‘yan Arewa, ba mu yarda ya zama Shugaban Majalisar Dattawa ba”, cewar Sa’idu, Shugaban Dattawan Arewa Mazauna Kudu.

Kungiyar Dattawan Arewacin (ACF) ta nesanta kan ta daga wani gungun mutanen da su ka ce wai sun goyi bayan tsohon Gwamnan Akwa Ibom, Godswill Akpabio ya zama Shugaban Majalisar Dattawa.

Shugaban ACF na kudancin ƙasar nan ne ya bayyana cewa ACF ba ta cikin wata ƙungiyar da ta kira kan ta ‘Coalition ot Northern groups, wadda ta ce ta goyi bayan Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa.

Sa’idu ya yi wannan sanarwa ce a ranar Lahadi, a Abuja.

Ya ce shugabancin Akpabio ya Majalisar Dattawa zai zama wani bala’i ga Arewacin Najeriya.

“Mu na sanar da cewa ba mu cikin waɗanda ke goyon bayan Sanata Godswill Akpabio ya zama Shugaban Majalisar Dattawa. Kuma babu ruwan mu da gungun masu kiran kan su ‘Coalition of Northern Group’, waɗanda su ka ce sun goyi bayan Akpabio

“Waɗannan gungun mutane dai ba da yawun Arewa su ka yi katoɓarar goyon bayan Akpabio ba.

“Babu cikakken ɗan Arewa mai kishin Arewa da zai goyi bayan Akpabio, saboda ba ya ƙaunar Arewa.

“Mu ne mu ka san Akpabio, kuma mu ka san ko shi wane ne. Saboda mu ne ke zaune a Kudu, mu mu ka san ‘yan Kudu masu kaunar Arewa. Kuma maganar gaskiya Akpabio ba ya cikin masu ƙaunar Arewa.”

Sa’idu ya ce ko dai waɗanda su ka ce sun goyi bayan Akpabio sun yi ne a bisa rashin sani, ko kuma kuɗi aka ba su kawai.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin da Gwamna Ganduje na Kano ya ce gwamnonin APC sun ce Akpabio ne zaɓin su.

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bada sanarwar cewa gwamnonin jam’iyyyar APC sun yanke shawarar amincewa su zaɓi shugaban majalisar dattawa daga yankin Kudu maso Kudu.

Dama kuma a baya sun ce ko dai ya shugaban majalisar dattawa ɗin ya fito daga Kudu maso Gabas ko kuma ya fito daga Kudu maso Kudu.

Sun kuma yarda cewa muƙaman shugaban masu rinjaye da mataimakin masu rinjaye da kuma bulaliyar majalisa, a bayar da su ga ‘yan takarar da aka roƙa su ka janye.

Sai dai kuma a cikin wani bidiyo da aka datso daga gidan talabijin na AIT, an nuno Ganduje ya tabbatar da cewa gwamnonin APC sun amince a zaɓi tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Godswill Akpabio ya zama Shugaban Majalisar Dattawa, domin ɗan yankin Kudu maso Kudu ne.

A cikin bidiyon an nuno Ganduje tare da wasu gwamnoni ciki har da Ben Ayade na Kuros Riba a wurin taro da wasu mutane.

Ganduje ya ƙara tabbatar da cewa babu abin da zai canja tsarin raba muƙaman majalisar dattawa da na majalisar tarayya zuwa shiyya-shiyya, kamar yadda su gwamnonin su ka tsara.

“Shugaban Majalisar Dattawa mun yarda a bai wa ɗan Kudu maso Kudu. Kuma tsohon gwamnan Akwa Ibom, Sanata Godswill Akpabio mu ke so a bai wa.” Inji Ganduje.

Tags: AbujaAkpabioHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: Zaɓaɓɓun gamayyar jam’iyyun adawa sun kafa kwamitin fito da ɗan takara ɗaya tilo

Next Post

SHUGABANCIN MAJALISA: Wase, Betara, Doguwa, sun ƙi yi mubaya’a ga Abbas, wanda Tinubu da APC ke ƙauna

Ashafa Murnai

SHUGABANCIN MAJALISA: Wase, Betara, Doguwa, sun ƙi yi mubaya'a ga Abbas, wanda Tinubu da APC ke ƙauna

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka
  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.