• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Matsalar Ruwa Ya Tsananta A Zariya, Duk Da Himmar gwamnatin El-Rufai na Wadata garin da Ruwan Sha, Daga Khadijah Suleiman

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
May 16, 2023
in Ra'ayi
0
Matsalar Ruwa Ya Tsananta A Zariya, Duk Da Himmar gwamnatin El-Rufai na Wadata garin da Ruwan Sha, Daga Khadijah Suleiman

Masu iya magana na cewa, ruwa abokin aiki. Wasu kuma su ce abokin rayuwa. Ruwa abu ne mai matukar mahimmanci ga rayuwar hallittu gaba daya.

Wannan yasa mutum ke bukatar tsaftataccen ruwa don gudanar da ayyukan yau da kulum kamar sha, girki, wanki, wanka da sauransu.

Sai dai a duk lokacin da aka samu rashin ruwa wadatacce, al’umma kan shiga halin tagayyara, inda komai na su kan dagule,su rasa inda zasu sa kawunnan su.

Wannan matsala na karancin ruwa kan shafi yara, manya,maza da mata, musamman a lokacin rani,kafin damina ta fadi. Kadan daga cikin matsalolin rashin ruwa sun hada da: rashin zuwa makaranta ga yara,rashin yin girki,wanki a gidaje,yawaitar cuttutuka kamar su typhoid ,kwalara da sauransu, sakamakon rashin samun tsaftataccen ruwa. Idan muka waiwaya baya,daga cikin kudurorin gwamnatin jihar Kaduna karkashin gwamna Nasir El- Rufai, shine na samar da tsaftataccen ruwan sha a duk fadin jihar, inda ya dau aniyar kashe bakan gizon da ke shanye ruwan Zariya,ta hanyar ci gaba da aikin madatsar ruwan Zariya da aikin yaki ci ya kicinye wa tsawon shekaru.

Duk da kudaden da aka zuba a wannan bagaren kimanin naira miiyan 24, tareda shimfida bututu a wurare cikin garin Zariya, wurare da ke zaton ruwa zai samu na nan kandas.

Abin takaicin shine :wasu wuraren da ke samun ruwa ada,a yanzu da aka sauya bututun sun daina samun ruwa tsawon shekaru, kamar wani yanki na tudun wadan Zariya. A yayin da muke zantawa da wasu al’umma a cikin garin Zariya, sun shaida min yadda suke tagayyara a duk lokacin da rani yayi nisa, inda rijiyoyi kekafewa, burtsatse ke lalacewa saboda tsabar dibar ruwa.

Mallam Isa dake zaune a cikin ganuwa,ya shaida min yadda suke dogara da masu borehole, wanda suke kunna musu ruwa don samun na amfanin gida.

Malamin ya kara da cewa,idan kuma akayi rashin sa’a ba wutan Nepa, tohsai dai su dogara da sayen ruwa wurin ‘yan garuwa a farshi mai tsada dukjarka.A cewar sa, ‘kana fama da kudin abin masarufi, ga kuma Karin na siyan ruwa’.

Shima wani matashi mai suna Ibrahim a filin mallawa,tudun wadan Zariya, ya koka kan matsalar ruwa.Ya nuna irin fargaban zuwan lokacin rani da suke, sakamakon konewa da rijiyar su ke yi,ruwa pampon kuma bai zuwa yadda ya kamata.Ibrahim ya bayyana yadda suke fita tun sassafe wurin neman ‘yan garuwa,inda yace wani lokaci kafin ka karaso gida, wasu sun kwashe kana kallo kiri-kiri, wato dai ‘survival of the fittest’. Hulaira, wata dattijuwa dake zaune a makwalla bakin kasuwan Zariya ta bayyana yadda take fita da ‘yan jikokin ta marayu da assalatu wurin neman ruwan aikin gida.Tace a matsayin ta na talaka tubus, ba zata iya sayen jarkan ruwa ba,sai dai su rinka bin gidajen da rijiyarsu bai kone ba, ko gidan wani bawan Allah mai bada ruwan borehole ko rijiyar shi bayan an gama sallar asuba, ko burtsatsen da gwamnati ta sa (in bai lalace ba). Hulaira tace wani lokaci takan rasa sallar asuba akan lokaci, saboda gudun kar a cire mata bokiti daga layi.Toh amma, Hausawa na cewa; ‘In anbi ta barawo, to a bi ta mabi sawu’. kuma ‘inbera da sata, daddawa ma tana da wari’.

Ma’ana,in har an ga gazawar gwamnati wurin samar da isashshen ruwa,toh su ma Jama’a akwai rashin tattala kayan da gwamnati tayi musu. Misali, Hukumar samar da ruwan sha da tsaftar muhalli ta Jihar Kaduna (RUWASSAS),ta himmatu wurin samar da pampuna masu amfanida hasken rana a wasu yan kuna na garin Zariya. Sukan kafa tanki mai amfani da hasken rana da kan pampo shida a wuri guda,sannan sai su ja ruwan zuwa lunguna da sakunan cikin unguwa don jama’a su samu saukin samun ruwan amfanin yau da kullum.Tabbas wanna hubbasa ya samar da ruwa ga al’umma,kuma har yanzu gawuraren da suka tattala shi,suna mora.

Sai dai akwai wurare da yawa da muka kai ziyara,inda wasu pampunan an kakkarya kansu, wasu bama sandan pipe din gaba daya da dai sauran matsaloli da rashin kishi da tattali kan jawo. Unguwannin da suka yi shakwalatin bangaro da pampuna, suka barma yara suyi yadda suke so, na cikin halin ha’ula’i saboda rashin ruwa a wannan lokacin ranin.Da wannan nake kira ga al’umma da su rike kayan da gwamnati tasa musu don amfanin su da muhimmanci don gudun shiga halin kaico.

Khadijah Sulaiman.Khadijahsulaiman93@gmail.com

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsZaria
Previous Post

AYYUKAN RAYA ƘASA: Najeriya na buƙatar kashe dala biliyan 100 duk shekara – Daraktan Kasafin Kuɗaɗe

Next Post

Yari, tsohon gwamnan da EFCC ke ƙaƙudubar ƙwato biliyoyin kuɗaɗe a hannun sa, ya sayi kwafen littafin Ministan Shari’a naira miliyan 300

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Yari, tsohon gwamnan da EFCC ke ƙaƙudubar ƙwato biliyoyin kuɗaɗe a hannun sa, ya sayi kwafen littafin Ministan Shari’a naira miliyan 300

Yari, tsohon gwamnan da EFCC ke ƙaƙudubar ƙwato biliyoyin kuɗaɗe a hannun sa, ya sayi kwafen littafin Ministan Shari'a naira miliyan 300

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.