• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Gwamnatin Najeriya ta haramta shigo da Indomi, bayan samun sinadari mai haddasa kansa a Taiwan da Malaysia

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 2, 2023
in Kiwon Lafiya
0
MASU CIN INDOMI SUN SHIGA ZULLUMI: Najeriya ta fara bincike, bayan gano sinadarin da ke haddasa cutar kansa a cikin Indomi a Taiwan

Hukumar Kare Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta yi ƙarin haske dangane da ruɗanin gano sinadarin da ke haddasa cutar kansa a cikin taliyar Indomi a Malaysia da Taiwan.

A cikin wani taƙaitaccen saƙo da NAFDAC ta aiko wa PREMIUM TIMES, Shugabar Hukumar ta NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye ta ce an haramta shigo da kowane nau’in Indomi daga ƙasashen waje.

Ta ce Indomin da ake ci a Taiwan da Malaysia ba ta da rajista a Najeriya, don haka ba a yarda a shigo da ita ba.

Shugabannin kamfanin Dufil Prima Foods Plc, masu yin Indomi a Najeriya kuwa sun ce wadda su ke sarrafawa a nan Najeriya lafiya ƙalau ta ke, babu wani shakku ko tababar ingancin ta.

NAFDAC ta ce ta na ci gaba da gwajin bincike, kuma za ta sanar da sakamakon da ta gano.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Najeriya ta fara bincike, bayan gano sinadarin da ke haddasa cutar kansa a cikin Indomi a Taiwan.

Gaggawar da ƙasashen Malaysia da Taiwan su ka yi na kwashe dukkanin ‘Indomie Special Chicken’ daga kantina da kasuwannin ƙasashen biyu, ya kaɗa hantar Najeriya da sauran ƙasashen duniya.

Ƙasashen biyu sun dakatar da sayarwa da cin nau’in Indomie ɗin biyo bayan gano sinadarin ‘ETHYLENE OXIDE’ mai haddasa cutar kansa a cikin Indomi ɗin.

Cibiyoyin kula da lafiyar abinci da magunguna ta ƙasashen biyu su ka gano sinadarin bayan wani binciken ƙwaƙwaf da su ka gudanar.

Tuni ita ma Najeriya ta zabura, yayin da Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) za ta fara binciken samfuran Indomi ɗin da ake ci da sayarwa a Najeriya.

NAFDAC ta tabbatar wa PREMIUM TIMES haka a ranar Lahadin nan da safe cewa za ta fara gudanar da binciken domin ganowa da tabbatar da gaskiyar abin da ƙasashen Taiwan da Malaysia su ka ce sun gano.

Sinadarin Da Taiwan Da Malaysia Su Ka Gano A Cikin Indomi:

Ma’aikatar Lafiya a Taipei, babban birnin ƙasar Taiwan ta ce ta gano sinadarin ,’ethylene oxide’ mai haddasa cutar kansa a nau’ukan Indomi biyu, wato Indomie Chicken flavour, a wani gwajin ingancin abincin da su ka yi.

Ta ce sun gano cewa samun sinadarin mai haddasa kansa a jikin mutane da aka yi a cikin Indomie, ya nuna an kauce wa ƙa’ida da sharuɗɗan ingancin abinci kafin a kai shi kasuwa.

Sinadarin Da Malaysia Ta Gano A Cikin Indomi:

Ma’aikatar Lafiya ta Malaysia ta ce ta yi gwaji a samfura 36 na indomi, tun daga 2022, kuma ta gano cewa tabbas akwai sinadarin ‘etheylene oxide’ mai haddasa kansa a jikin ɗan Adam a cikin su.

Sai dai kuma kamfanin Indofoods na ƙasar Indonesia masu yin Indomie sun ƙaryata zargin cewa su na amfani ko akwai sinadarin da ke haddasa kansa a cikin nau’ukan abincin na su.

Sai dai tuni Taiwan da Malaysia sun bada umarnin a janye Indomie daga kantina da kasuwannin ƙasashen biyu.

A Najeriya, Darakta Janar ta NAFDAC, Mojisola Adeyeye, a safiyar Lahadi ɗin nan ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa daga ranar Talata mai zuwa za su bazama yin gwaji, wato daga ranar 2 Ga Mayu.

Ta ce tuni jami’an gwaji a hukumar sun shirya tsaf, ta yadda da zarar sun kammala, sannan hukumar za ta yi wa jama’a bayanin abin da ta gano.

Tags: IndomieLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ƴan bindiga sun buƙaci a biya naira miliyan 500 kuɗin fansar kwamishinan kidaya da suka sace

Next Post

Abin da ya ja hankali na har na rubuta ‘The Letterman’, Kundin Wasiƙun Obasanjo – Mojeed, Babban Editan PREMIUM TIMES

Ashafa Murnai

Abin da ya ja hankali na har na rubuta 'The Letterman', Kundin Wasiƙun Obasanjo - Mojeed, Babban Editan PREMIUM TIMES

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
  • JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari
  • JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara
  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.