• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

    SABODA TIWITA: Sanatocin PDP sun fice daga Zauren Majalisar Dattawa

    Zaɓaɓɓun Sanatocin Arewa ta Tsakiya sun nemi a ba su Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ko a-yi-ta-ta-ƙare

    KIDAYA: An kashe naira biliyan 200 wurin shirye-shiryen fara ƙidayar jama’a – Shugaban Ƙidaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Ƴan Sanda sun maida wa ɗan takarar da su ke zargi da sayen ƙuri’un Naira biliyan 2 kakkausan raddi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 24, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
Rundunar ƴan sandan Kano ta tsinci gawar wasu ma’aurata biyu kulle a ɗaki a Dawakin Tofa

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa ita dai ta rigaya ta yi aikin ta na binciken zargin da ake wa Ladi Adebutu, ɗan takarar gwamna na PDP a Jihar Ogun, dangane da zargin da ake yi masa na sayen ƙuri’un Naira biliyan 2 a ranar zaɓen gwamna.

Rundunar ta ce ta yi binciken ta kuma ta miƙa wa Sufeton ‘Yan Sanda na Ƙasa rahoton da tuni aka aika wa Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Tarayya da kuma Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC).

Rahoton dai ya kama Adebutu da laifi dumu-dumu, kamar yadda PREMIUM TIMES ta fara fallasa abin da rahoton ya ƙunsa.

“Mun rigaya mun rubuta rahoton mu, kuma mun damƙa shi,” cewar Oladimeji Yini, Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Ogun.

“Abin da ya rage kawai yanzu shi ne Antoni Janar na Tarayya shi da INEC kowa a cikin su ya duba rahoton mu, daga nan su yanke shawarar yadda za su gurfanar da wanda ake zargin.” Haka dai Yomi ya shaida wa PREMIUM TIMES a ranar Litinin.

Masu bincike dai sun ce har yau Adebutu ya ƙi zuwa amsa gayyatar da su ka yi masa.

PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa Adebutu, ɗan takarar gwamnan da aka zarga da sayen ƙuri’un Naira biliyan 2 ta katin ATM guda 200,000, ya maka Malami, Sufeto Janar Usman, APC da Shugaban SSS kotu.

Ya maka su kotu ne ƙasa da kwana ɗaya bayan wannan jarida ta buga labarin rahoton da ‘yan sanda su ka ce sun bankaɗo a kan sa.

Ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun ƙarƙashin PDP, Ladi Adebutu ya maka Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami kotu. Ya maka shi ne kotu tare da Sufeto Janar na ‘Yan Sanda na Najeriya, Usman Baba da kuma jam’iyyar APC, bayan fitar labarin da PREMIUM TIMES ta buga, inda ta buga abin da binciken ‘yan sanda ya ƙunsa, dangane da zargin sayen ƙuri’u na Naira biliyan 2 da ake zargin Adebutu ya yi, ta hanyar katin ATM a ranar zaɓe.

Haka nan kuma Adebutu ya maka Shugaban SSS na Kasa, Yusuf Bichi kotu da Shugaban EFCC, Abdulrashid Bawa, duk saboda zargin sayen ƙuri’u da aka yi masa.

Ba su ke nan ba, ya haɗa da Shugaban APC na Jihar Ogun, Yemi Sanusi duk ya maka su kotu.

Sanusi dai shi ne ya rubuta wasiƙar ƙorafi ga Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, ya nemi a binciki Adebutu, saboda ya raba katin ATM wanda aka loda wa kuɗaɗe a ranar zaɓe kuma a rumfunan zaɓen jihar.

Adebutu ya maka su ƙara sa’o’i 12 bayan PREMIUM TIMES ta buga labarin zargin sa da ‘yan sanda ke yi. Tuni kwafen takardun ƙarar da ya shigar sun shigo hannun PREMIUM TIMES, ta dafe.

A ƙarar da Adebutu ya shigar, ya bayyana wa kotu cewa tun da farko APC ta kai ƙorafi ga Ministan Shari’a Abubakar Malami da EFCC, kuma daga nan ne ‘yan sanda su ka gayyace shi, amma da niyyar idan ya je su damƙe shi, don kawai su hana shi ko su karkatar da shi daga ƙarar Gwamna Dapo Abiodun a Kotun Ɗaukaka Ƙara.

Adebutu ya shaida wa kotu cewa ya na roƙon ta hana Minista Malami, ‘Yan Sanda, EFCC da SSS kama shi.

Ya ce su na son kama shi ne kawai don su hana shi shari’ar ƙarar da ya maka Gwamna Abiodun na APC, wanda ya yi nasara kan sa a zaɓen da ratar ƙuri’u 14,000 kaɗai. Adebutu na PDP dai ya ce an yi masa maguɗi shi ya sa ya maka Abiodun kotu.

A cikin kwafen ƙarar da Adebutu ya shigar, ya na so kotu ta bayyana cewa, tunda ya maka Gwamna Abiodun ƙara a Kotun Ɗaukaka Ƙara kan zaɓen gwamnan Jihar Ogun ɗin, don haka bai halasta ‘Yan Sanda, EFCC ko SSS su kama shi ba. Idan aka yi haka, tan tauye masa haƙƙi kenan.

Tags: AbujaAdebutuHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

Next Post

Dalilan da su ka fusata CBN soke lasisin Ƙananan Bankunan Kasuwanci 132

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju
  • Kotu ta tsige Kori Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ta ce zaman sa IG ya haramta bisa doka
  • Diezani ta maka EFCC da Ministan Shari’a kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 100, saboda sun kira ta ‘ɓarauniya’
  • Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje
  • JAWABIN BANKWANA: Na gama da ku lafiya, inda na gaza kuma a yayyafe – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.