• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ƘAƘUDUBAR TALLAFIN FETUR: Buhari ya bukaci majalisar Dattawa ta amince masa ya tattago bashin dala miliyan 800

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 10, 2023
in Rahotanni
0
ƘAƘUDUBAR TALLAFIN FETUR: Buhari ya bukaci majalisar Dattawa ta amince masa ya tattago bashin dala miliyan 800

Makonni biyu bayan Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ta dakatar da cire tallafin mai, har sai lokacin sabuwar gwamnati, duk da haka Buhari ya roƙi Majalisar Dattawa ta amince masa ya ciwo bashin dala miliyan 800 ɗin da za a raba wa marasa galihu su miliyan 50, domin tausaya masu halin ƙuncin tsadar rayuwar da za su afka, idan aka cire tallafin fetur a ƙarshen Yuni.

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ne ya karanta wasiƙar da Buhari ya aika a yau Laraba a zauren Majalisa, saura kwanaki 19 ya sauka daga mulki.

Buhari ya ce za a tura wa talakawa miliyan 50 ɗan alawus ɗin dannar ƙirjin ba su haƙuri su rungumi tsadar fetur, bayan cire tallafi.

Ya ce Majalisar Zartaswa ta rattaba hannun amincewa, yanzu Majalisar Dattawa kaɗai ya ke jira.

Ba A Rabu Da Bukar Ba:

PREMIUM TIMES Hausa ta bada labarin cewa Gwamnatin Buhari ta fasa cire tallafin fetur kafin ta sauka, ta bar talakawa shiga tsomomuwar tsadar mai a farkon mulkin Tinubu

ASHAFA MURNAI

Majalisar Tattalin Arzikin (NEC) ta dakatar da cire tallafin fetur da shirya yi kafin ƙarshen mulkin Shugaba Muhammadu Buhari.

Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Kasafi da Tsare-tsare ta Ƙasa, Zainab Ahmed ce ta bayyana wa manema labarai haka, a ranar Alhamis, bayan tashi daga taron su na ƙarshe a Fadar Shugaban Ƙasa.

Taron dai Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo ne ya jagorance shi.

Zainab ta ce Majalisar Tattalin Arziki ta cimma yarjejeniyar dakatar da janye tallafin a yanzu, bisa la’akari da cewa idan aka yi haka a yanzu, lamarin ko kaɗan ba zai yi daɗi ba.

Amma kuma NEC ɗin “ta amince cewa za a ci gaba da tattauna yadda za a cire tallafin nan ba da daɗewa ba, da zaran gwamanti mai jiran gado ta hau mulki.

“Za a ci gaba da tuntuɓar gwamnonin jihohi da wakilan gwamnati mai jiran gado, domin tattauna yadda za a ɓullo wa lamarin.” Inji Minista Zainab.

“Tun tuni ya kamata a ce an cire tallafin fetur, domin gwamnati ba za ta iya ci gaba da biyan tallafin ba. To sai dai kuma tilas idan za a cire tallafin, a cire ta yadda raɗaɗin tsadar fetur ba zai yi wa talakawa ciwo sosai ba. Wato a samu hanyar rage masu raɗaɗin tsadar fetur ɗin.

“Kenan ana buƙatar ci gaba da tattauna mafitar da za a bi da kuma yadda za a tsara bin mafitar, har a tallafa wa mutanen da tsadar fetur ɗin za ta fi shafa.”

Idan za a tuna, Kasafin Kuɗin 2023 ya tsara cewa za a daina biyan tallafin fetur daga watan Yuni, 2023.

Makonni uku da suka gabata, wannan jarida ta buga labarin cewa Gwamnatin Tarayya ta ciwo bashin Dala Miliyan 800, don ta raba wa faƙirai kuɗin tausar-ƙirjin fargabar tsadar rayuwa idan an cire tallafin fetur daga watan Yuni.

Labarin ya nuna cewa alamomi daga Gwamnatin Tarayya sun nuna tabbas marasa galihu za su ɗanɗana kuɗar tsadar rayuwa daga watan Yuni zuwa ‘illa ma sha-Allahu’, yayin da an kammala shirin janye tallafin fetur, lamarin da zai sa tsadar sa ta sa da yawan masu motocin hawa za a jingine ababen zirga-zirgar na su, saboda tsadar fetur.

Dalilin haka ne Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta fara kinkimo bashin Dala Miliyan 800 daga Bankin Duniya, domin ta raba wa marasa galihu ‘yar la’adar tausaya masu dangane da mawuyacin halin rayuwar da za au afka nan gaba daga watan, idan an cire tallafin fetur.

Bashin wanda babu ruwa a ciki, wato a Turance ‘World Bank Facility’, za a raba kuɗaɗen ne ta hanyar tuttura wa marasa galihu miliyan har su Miliyan 50, domin a rage masu raɗaɗin ƙuncin rayuwar da za su afka nan gaba kaɗan.

Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, bayan tashi daga Taron Majalisar Zartaswa da Fadar Shugaban Ƙasa, ranar Laraba, a Abuja.

Shugaba Muhammadu Buhari ne ya jagoranci taron.

Zainab ta ce za a fara raba wa talakawa ta hanyar tuttura masu a asusun bankunan su, amma sai bayan an cire tallafin a watan Yuni tukunna.

Ta ce wannan Dala Miliyan 800 ba ita kaɗai ce za a raba masu ba, akwai sauran wani bashin ya na tafe, wannan somin-taɓi ne kawai.

Ta ce tuni akwai rajistar gidajen faƙirai, matalauta da marasa galihu har miliyan 10, waɗanda ta kintata yawan jama’ar da ke cikin lissafin ƙididdigar za su kai mutum miliyan 50. Ta ce waɗannan adadin duk sunayen su na cikin Rajistar Tattara Ƙidayar Marasa Galihu ta Ƙasa.

Zainab ta ce gwamnati a shirye ta ke ta rage wa marasa galihu raɗaɗin tsadar rayuwar da za su fuskanta nan gaba, ta wasu hanyoyi ba sai ta hanyar tura masu kuɗaɗen cefane ta asusun ajiyar su na bankuna ba.

“Ƙungiyar Ƙwadago ma akwai yiwuwar ta shigo da tsarin sayen motocin sufuri masu yawan gaske, domin rage wa ma’aikata da marasa galihu tsadar kuɗin mota nan da ɗan wani lokaci idan an janye tallafin fetur.

Tags: BuhariHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESTallafin Man Fetur
Previous Post

Yadda Tinubu ya tilasta ni na janye wa Gbajabiamila a 2019, amma yanzu ya juya min baya – Betara

Next Post

Gwamna El-Rufai ya kekketa rigar mutuncin Gwamnatin Tarayya a gaba ɗaliban Kwalejin Malali a Kaduna, har rigima ta kai ga hedikwatar ‘yan sanda

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Za mu fallasa makusantan Buhari da ke yi takarar Tinubu zagon kasa – El-Rufai

Gwamna El-Rufai ya kekketa rigar mutuncin Gwamnatin Tarayya a gaba ɗaliban Kwalejin Malali a Kaduna, har rigima ta kai ga hedikwatar 'yan sanda

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin
  • Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
  • JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari
  • JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.