• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Dalilin da ya sa Matawalle ya maida Sarkin da ya tsige saboda ya naɗa gogarman ‘yan bindiga Aleru, Sarkin Fulanin ‘Yandoto

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 23, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
Gwamnatin Zamfara ta dakatar baraken da ya naɗa ƙasurgumin ɗan bindiga sarauta

Gwamnatin Zamfara ta rattaba hannun amincewa da janye dakatarwar da ta yi wa Sarkin ‘Yandoto, Aliyu Marafa, watanni 10 bayan dakatar da shi.

An dai dakatar da Mai Martaba Aliyu Marafa ne bayan ƙasar nan ta cika da ƙorafi, jin labarin yadda ya naɗa gogarman ‘yan bindiga maras imani, Ado Aleru sarautar Sarkin Fulanin ‘Yandoto.

Cikin watan Yuli ne na 2022 PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin musamman kan yadda aka naɗa Aleru sarautar da kuma labaran yadda Aleru ya addabi yankin Tsafe da ta’addanci.

Masarautar ‘Yandoto wadda sabon Sarki ne, ta ce ta naɗa Aleru Sarkin Fulanin ‘Yandoto domin a samu zaman lafiya, kasancewa haifaffen yankin ne, ba baƙo ba ne.

An Maida Sarki Kan Mulkin Sa:

A ranar Lahadi ce Sakataren Gwamnatin Zamfara, Kabiru Balarabe ya ce gwamanti ta maida Sarkin ‘Yandoto bisa karagar mulkin sa bisa shawarar kwamitin bincike.

Ya ce, kwamitin ya gamsu da cewa Sarkin ya naɗa Aleru ne domin a samu hanyar da za a kawo ƙarshen ta’addancin da su Aleru ke yi, amma babu wata manufa ko siyasa a lamarin.

Waiwayen Naɗin Sarautar Aleru Sarkin Fulanin ‘Yandoto:

Bidiri Da Didima Kan Ƙaburburan Zamfarawa: Yadda Aka Sha Shagalin Naɗin Gogarma Aleru Da Sanin Gwamnatin Zamfara:

Cikin watan Yuli 2022, Sarkin ‘Yandoton Daji, Aliyu Marafa ya naɗa Adamu Aleru da aka fi sani da Ada Aleru sarautar Sarkin Fulanin ‘Yandoton Daji.

Sai dai kuma kwana ɗaya bayan naɗin, Gwamnatin Jihar Zamfara ta bada sanarwar soke naɗin tare da kafa kwamitin binciken yadda aka naɗa shi. Sannan kuma an dakatar da Sarkin ‘Yandoton Daji Aliyu Marafa.

Sai dai kuma PREMIUM TIMES Hausa ta tabbatar da cewa gwamnatin Zamfara na da masaniyar za’a yi naɗin, tun ma kafin ta buga labarin cewa za a yi naɗin a ranar Asabar.

Tataɓurza A Ranar Naɗin Aleru:

Wannan jarida ta gano cewa an yi ƙoƙarin hana naɗin a ranar Asabar, inda aka riƙa taro nan da can domin a hana taron naɗin.

Sai dai kuma kafin lokacin tuni Aleru ya gama shiri, kuma yaran sa sun cika gari. An yi taro a Ƙaramar Hukumar Tsafe, inda da farko aka nemi a hana taron, amma kuma aka nuna wa gwamnati cewa Aleru fa ya fusata jin cewa ba za a naɗa shi ba.

Majiyar mu ta ce Aleru tuni ya sa an yanka shanu 17 da raguna masu yawan gaske, domin ya ƙasaitaccen biki bayan naɗin sa, a ƙauyen Munhaye.

Majiya ta ce an sanar da gwamnatin Zamfara cewa ya zama wajibi a ci gaba da yin bikin naɗin, domin idan aka fasa, “Aleru zai iya huce haushin sa a kan mutanen yankin, ta hanyar sake kai masu sabbin hare-hare.

An dai tsara za a naɗa Aleru ƙarfe 11 na safe, amma ba a yi ba sai ƙarfe 2:45 na Yamma.

Bayan an naɗa shi, Aleru ya ce zai yi bakin ƙoƙarin sa ya ga an daina kai hare-hare a yankin.

Ya yi zargin cewa akwai wasu manya masu amfana da hare-haren Zamfara su na kuɗancewa, amma dai bai ambaci sunayen su ba.

Sannan kuma ya ce shi da yaran sa ba ‘yan bindiga ba ne, masu neman ‘yanci ne da kuma kare kan su.

Manyan jami’an Gwamantin Zamfara da su ka halarci taron naɗin, sun haɗa da Kwamishinan Harkokin Tsaro da Cikin Gida na Zamfara, Mamman Tsafe, Mashawarci Kan Harkokin Tsaro na Zamfara, Abubakar Dauran Shugaban Ƙaramar Hukumar Tsafe, Aminu Mudi, jami’an gwamnati da Dagatai da sauran su.

Hakan ya nuna cewa da sanin Gwamnatin Zamfara aka yi taron, domin hatta Kwamishinan Yaɗa Labarai ma ya tura wakilci.

Kakakin Fadar ‘Yandoton Daji Bello Yusif ya shaida wa wakilin mu cewa da sanin Gwamnatin Zamfara aka yi naɗin, domin babu yadda za’a yi ba tare da an sanar da gwamnati ba.

Da yawan ‘yan bindiga irin su Isuhu, Ɗanbokolo, Turji, Ali Zakwai, Sanata da Maishamuwa sun yi niyyar zuwa, wasu ma su na can wajen gari a cikin daji sun yi sansani a daji, amma da yaran su na cikin gari su ka sanar da su an ɗage naɗin, sai su ka juya su ka koma abin su.

Shi kan sa Aleru bai je wurin naɗin ba sai da La’asar.

Wani masanin sarautar gargajiya mai suna Yahuza Getso, ya shaida wa wakilin mu cewa naɗin Aleru Sarkin Fulani ya tabbatar da abu biyu. Na farko dai martabar sarautar gargajiya ta zube. Na biyu kuma gwamnati ta san ‘ysn bindiga da kuma duk inda su ke.

Tags: AbujaAleruNewsPREMIUM TIMESSarkiZamfara
Previous Post

Tsananin Zafin da muke Ciki a Arewa: Mu Kaɗai za Mu canja Muhallin mu, Ahmed Ilallah

Next Post

Yadda rashin sabbin takardun kudi yake dagula mana lissafi a Abuja

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin
  • Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
  • JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari
  • JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.