Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana wa ‘yan Kaduna cewa, lallai zai tabbata ya cika duka alkawuran da ya dauka a lokacin yakin neman zabe.
Wannan na kunshe na acikin jawabin da yayi wa mutanen Kaduna a lokacin da yake amincewa da zaben sa da ka yi wa hukumar zabe.
A karshe ya gode wa zababben shugaban Kasa Bola Tinubu da shugaban Kasa Muhammadu Buhari, bisa goyon baya da suka bashi tun daga farkon takara har yanzu.
Discussion about this post