Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna ya yi nasara a zaɓen ƙaramar hukumar Igabi, inda yayi nasara a zaɓen kujerar ƴan ɗan majalisa dake wakiltar yankin a karo na hudu.
Baturen Zaɓe Farfesa Bashir Yusuf da ya bayyana sakamakon zaɓen ya faɗi cewa Zailani ya samu kuri’u 45,889, shi kuma Ibrahim Usman na PDP ya samu Kuri’u 23,163.
Discussion about this post