Domin Samun Sakamakon Zaɓe Kai Tsaye Bi Mu a nan
KANO: PDP ta kasa samun ƙiri’u 1,000 a ƙananan hukumomi 8 da aka bayyana
Ƙananan hukumomin su ne Rano, Rogo, Ƙaraye, Wudil, Kunchi da Makoɗa, Tsanyawa da Minjibir.
Sadiq Wali, ɗan Aminu Wali ne ɗan takarar gwamnan Kano na PDP
Kano Governorship Election Results
1. Rano LGA
APC – 17, 090
NNPP – 18, 040
PDP – 225
Reg Voters – 85, 893
Accredited Voters – 36, 780
2. Rogo LGA, Kano
APC – 11, 112
NNPP – 18, 559
PDP – 124
Registered Voters – 117, 162
Accredited Voters – 30647
3. Makoda
APC – 15, 006
NNPP – 13, 956
PDP – 101
Registered Voters – 75, 487
Accredited Voters – 31, 601
4. Kunchi
APC – 13, 215
NNPP – 10674
PDP – 34
Registered Voters – 64928
Accredited Voters – 25306
5. Wudil
APC – 20, 299
NNPP – 21, 740
PDP – 118
Registered Voters – 116966
Accredited Voters – 45335
6. Karaye
APC – 14, 515
NNPP – 15, 838
PDP – 77
Registered Voters – 85557
Accredited Voters – 32, 172
7. Tsanyawa
APC – 18746
NNPP – 16767
PDP – 71
Registered Voters – 89477
Accredited Voters – 36557
8. Minjibir
APC – 15, 039
NNPP – 17, 575
PDP – 189
Registered Voters – 94, 186
Accredited Voters – 37, 718
TSEREN SHIGA GIDAN GWAMNATIN KANO: Abba Gida-gida ya shiga gaban Nasiru Gawuna a tashin farko
Sakamakon da ya fara fitowa daga Hedikwatar INEC ta Kano, ya bayyana ƙananan hukumomi uku, da su ka haɗa da Rano, Makoɗa da Rogo.
A Ƙaramar Hukumar Rano NNPP ke gaba da ƙuri’u 18,040, sai APC da ƙuri’u 17,090.
Sakamakon Karamar Hukumar Rogo kuwa NNPP ta samu 18,559, APC 11,112.
APC ta yi nasara a sakamakon Ƙaramar Hukumar Makoɗa da ƙuri’u 15,006. NNPP kuma ta samu 13,956.
Akwai rumfuna sama da 11,000 a Kano mai ƙananan hukumomi 44. Kuma ko ɗan takara ya fi saura yawan ƙuri’u, to tilas zai kasance ya samu aƙalla kashi 25 bisa 100 na ƙuri’un ƙaramar hukuma 29.