Jami’ar Maryam Abacha dake Kano ta karrama fitaccen Attajiri Aminu Alhassan Dantata inda ta raɗawa daya daga cikin ginin jami’ar sunan sa.
Shugaban jam’iyyar, Farfesa Adamu Gwarzo ne ya jagorancin tawagar Alhaji Ɗantata zuwa wannan gini domin a nuna masa sannan ya kaddamar da ita da kana sa.
A jawabin godiya da yayi, Alhaji Dantata ya mika godiyar sa Farfesa Gwarzo saboda karrama shi da jami’ar ta yi.
Sannan a na shi bangaren farfesa Gwarzo ya ce jami’ar ta yi haka ne dubi da irin gudunmawar da Ɗantata ya ke ba da wa a faɗin kasar.
J
Discussion about this post