• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

DAGA GIDA-GIDA ZUWA GIDAN GWAMNATI: Wane Ne Abba Gida-gida?

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 20, 2023
in Rahotanni
0
DAGA GIDA-GIDA ZUWA GIDAN GWAMNATI: Wane Ne Abba Gida-gida?

Baturen Zaɓe na Hukumar INEC da ke Kano ya bayyana Abba Kabiru Yusuf na NNPP Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano.

Farfesa Ahmad Ibrahim ya sanar da cewa NNPP ta samu ƙuri’u 1,019,602, yayin da Nasiru Yusuf Gawuna na APC ya tashi da 890,105.

Abba, wanda aka fi sani da Gida-gida, ya kafa tarihi domin shi ne kaɗai zaɓaɓɓen gwamnan da ya samu ƙuri’u miliyan ɗaya a zaɓen 2023 a Najeriya.

Ya samu nasara ce bisa jagorancin Sanata Rabi’u Kwankwaso, jagoran Kwankwasiyya, bayan an kafsa da shi a zaɓen 2019, an kayar da shi da ‘inkwankilusib’ da aka yi a unguwar Gama, inda Nasiru Gawuna ya ke.

Idan za a tuna, a Mazaɓar Gama ce ‘yan sanda su ka kama Nasiru ya na mataimakin Gwamna shi da Garo, lokacin da su ka je su ka kekketa ƙuri’u a zaɓen 2019.

Su ne kuma Gwamna Ganduje ya tsayar ‘yan takarar gwamna da mataimaki a Kano a APC.

Wane Ne Abba Gida-gida:

Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano, Abba Yusuf ɗan Gidan Sarautar Kano ne. A wata tattaunawa da aka yi da gogaggen ɗan siyasa kuma mai sharhin siyasar Kano da Najeriya, Bashir Jentile kusa da zaɓe, ya bayyana nasabar Abba a cikin gidan Sarkin Kano kamar haka:

1. “Idan dangin Abba su ka yi masa kara, to ba mai iya kayar da Abba. Tsayar da nasarar sa sai dai Allah.”

2. “Kakaf ɗin ‘yan siyasar Kano babu mai dangin da su ka kai yawan dangin Abba.”

3. “Na san Abba farin sani, saboda ‘yar sa na ke aure. Abba suriki na ne.”

4. “Abba ya yi sa’ar ubangida, wato Rabi’u Kwankwaso, wanda jarimi ne kuma gwarzo wanda duk inda ya sa gaba, to sai fara ya shiga.”

5. “Kwankwaso ya bai wa Abba duk wata damar da zai iya bayarwa don ya yi nasara.”

6. “Abba Ɗan Sarkin Kano Ne, Ga Nasabar Sa:

Kabiru mahaifin Abba ɗan Makwayon Kano Yusuf ne.

Makwayon Kano Yusuf ɗan Malam Bashari ne.

Makam Bashari ɗan Galadiman Kano Yusufu ne, babban ɗan Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi.

Abdullahi Maje Karofi ɗan Sarkin Kano Ibrahim Dabo ne.

Don haka hula biyar ce tsakanin Abba da Sarkin Kano. Ko yau ya zama Sarki ba za a ce bai gada ba. Ba za a yi ƙorafi ba.”

Tags: AbbaAbujaHausaKanoKwanklwasoLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

Next Post

Zan cika duka alkawuran da na dauka wa mutanen Kaduna – Uba Sani

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Uba Sani ya yi alkawarin gina sabbin cibiyoyin lafiya biyu a kowace mazabu 255 dake jihar Kaduna

Zan cika duka alkawuran da na dauka wa mutanen Kaduna - Uba Sani

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai
  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.