• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Bankin CBN ya yi wa IMF raddi, ya ce kashi 52% na waɗanda su ka ci bashin ‘Anchor Borrowers’ sun biya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 7, 2023
in Labarai
0
Manoman Najeriya sun koka game da yunkurin gwamnati na fesa wa farin dango maganin naira bilyan 13.9

Farming

Babban Bankin Najeriya, CBN ya ce aƙalla kashi 52% bisa 100% na waɗanda su ka karɓi lamunin Shirin Bunƙasa Noma na ‘Anchor Borrowers Programme’, duk sun biya bashin da su ka ramta.

CBN ya yi wannan raddi ne mako ɗaya bayan Bankin Bada Lamuni na Duniya, IMF, ya bayyana cewa bashin bunƙasa harkokin noma da gwamnatin Buhari ta riƙa bayarwa, bai yi tasirin komai ba, domin kashi 24 bisa 100 ne kaɗai su ka maida ko su ka biya lamunin da su ka karɓa.

Cikin raddin da Kakakin Yaɗa Labaran CBN, Abdulmumin Isa ya fitar, ya ce CBN ya bayar da lamunin Naira tiriliyan 1.079 ya zuwa Fabrairu, kuma ana kan biyan Naira biliyan 960.

Ya ce shirin bayar da lamunin ya taimaka wa mutum miliyan 4.57 waɗanda duk ƙananan manoma ne, waɗanda su ka noma hekta miliyan 6.02, nau’ukan kayan abinci har guda 21 a faɗin ƙasar nan.

Cikin makon jiya ne dai IMF ya ce ‘Shirin Lamunin CBN Ga Manoma shiririta ce, kashi 24% kacal su ka biya bashin’.

Hukumar Bada Lamuni ta Duniya, IMF, ta bayyana cewa Shirin Lamunin CBN ga Manoma, wato ‘Anchor Borrowers Program’, ABP, ko kaɗan bai bunƙasa fannin noma ba, saboda ba a bayar da lamunin ga ainihin manoma na gaskiya waɗanda ya kamata a bai wa lamunin ba.

IMF ya ce saboda waɗansu ne can daban aka bai wa lamunin, ba manoma gangariya ba, shi ya sa har yanzu sun ƙi biyan basukan, sai kashi 25% bisa 100% na waɗanda waɗanda suka karɓi lamunin su ka biya.

Cikin watan Nuwamba, 2015 ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙirƙiro Shirin Bayar da Lamuni Ga Ƙananan Manoma, a ƙarƙashin Babban Bankin Najeriya (CBN), da nufin bunƙasa harkokin noma a hannun ƙananan manoma.

A ƙarƙashin tsarin dai CBN ta riƙa bayar da lamunin noma bisa sharaɗin cewa Duk kayan gonar da su ka noma, za su kwasa su kai wa jami’an ABP su saya, a yi ciniki su ɗebe wa gwamnati kuɗaɗen da ta ramta masu.

An umarci ƙananan manoma su riƙa noma shinkafa, masara, alkama, auduga, rogo, doya, rake, ‘ya’yan itace, tumatir da kuma kiwon dabbobi, tsuntsaye da kifi.

An riƙa bada lamunin a ƙarƙashin wasu ƙananan bankunan tallafa wa masu ƙananan masana’antu, wato ‘Microfinance Banks’, wato MDBs.

Sai dai kuma IMF tmya bayyana cewa a binciken sa, waɗanda ya kamata a riƙa bai wa lamunin kuɗaɗen ba su aka riƙa bai wa ba.

Bankin ya ce shi ya sa shirin duk da ya hana shigo da wasu kayan abinci daga waje, bai kawo sauƙi ga abincin da ake nomawa a cikin gida ba, sai ma tsawwalawa da farashin kayan abinci ke ci gaba da yi, a duk wata ko ƙasa da haka.

Ya ce kashi 24 bisa 100 kaɗai su ka biya lamunin.

Wani rahoto da PREMIUM TIMES Hausa ta taɓa bugawa a baya, an gano yadda wasu da dama su ka riƙa ƙara aure da kuɗaɗen lamunin, wasu kuma sun riƙa kwasar kuɗaɗen su na zuwa aikin Hajji ko Umra.

Tags: AbujaLabaraiNajeriyaNews
Previous Post

SHIRIN ƘIDAYAR JAMA’A: Ba za a tambayi addini ko ƙabilar kowane ɗan Najeriya ba – Ministar Harkokin Kuɗaɗe

Next Post

INEC ta nemi kotu iznin yi wa na’urorin BVAS garambawul kafin zaɓen gwamnoni

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
2023: INEC da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa sun yi shirin yadda za su magance matsalar da ka iya tasowa yayin aika sakamakon zaɓe ta BVAS

INEC ta nemi kotu iznin yi wa na'urorin BVAS garambawul kafin zaɓen gwamnoni

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Gazawar Najeriya gazawar jinsin baƙar fata ne na duniya baki ɗaya’ – Shettima
  • Kotun Amurka ta amince Jami’ar Jihar Chicago na iya jinkirta sakin bayanan karatun Tinubu
  • JAMI’AR GUSAU: Ba tun yau bane ƴan ta’adda ke yi wa ɗaliban jami’ar ɗauki ɗaiɗai
  • ƘALUBALE GA MATAWALLE DA BADARU: Sace Ɗaliban Jami’ar Gusau da Dawowar Ta’addanci a Arewa Maso Yamma, Daga Ahmed Ilallah
  • Wike ya soke lasisin mallakar filayen wasu jigajigan Najeriya ciki har da Peter Obi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.