• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Ba a ta ɓa shugaban ƙasa a Najeriya da ke tausayin talaka irin Buhari ba – Fadar shugaban kasa

Mohammed LerebyMohammed Lere
March 13, 2023
in Manyan Labarai
0
Mutum 9 cikin 10 a jihohin Sokoto, Taraba da Jigawa fakirai ne tuburan – Rahoton NBS

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Najeriya ba ta taba yin shugaba mai tausayin talaka irin sa ba, Kamar yadda kakakin fadar gwamnati, Garba Shehu ya faɗi.

Buhari a wata takarda da kakakin fadar gwamnatin tarayya Garba Shehu ya saka wa hannu ranar Litinin ya ce babu shugaba da ya kirkiro ayyuka don talaka ya amafani iri gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

” A mulkin Buhari aka kirikiro tsare-tsare masu yawan gaske don tallafa wa talaka shima ya kwankwaɗi romon dimokuraɗiyya a kasar a ko ina ya ke. Waɗannan shirye shirye sun yi tasiri kuma talaka ya shaida.

Hukuncin kotu kan tsoffin takardun kotu

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Babban Bankin Najeriya CBN ba shi da wata dalili ko hujjar da zai sa ya ki bin umarnin kotun Koli kan hukuncin da kotun ta yanke game da ci gaba da amfani da tsoffin takardun kuɗi.

Kakakin fadar shugaban kasa, Garba Shehu ya sanar da haka a wata takarda da ya saka wa hannu ranar Litinin in da a ciki ya kwarzanta shugaba Buhari a matsayin mutumin da ba ya wasa da duk wani abu da ya shafi dokar kasa da hukuncin kotu.

” Tun da aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a 2015, bai taɓa kin bin umarnin kotu ba ko kuma ya yi wasa da dokokin kasa. Shi mutum ne dake mutanta dokoki da bin su Ka-in-da-na-in.

” Sannan kuma game da tsarin sauya fasalin takardun kuɗin ƙasa da babban bankin kasa yayi, abune da yayi matuƙar tasiri a kasar nan. Eh mutane sun wahala amma kuma abu ne da aka yi domin ci gaban kasa musamman dakile ayyukan ta’addanci da kuma samar da yanayi na yin kasuwanci ba tare da damfara almundahana ba.

” Saboda haka ba a yi wa Buhari adalci ba idan aka ce wai shine ake jira domin abi umarnin kotun koli, Babban Bankin Najeriya CBN ne ke da wannan iko kuma sannan ba hujja baxe kin bin dokar kotun koli da sunan wai tana jiran Buhari ya yi magana.

A karshe Garba Shehu ya ce shugaba Buhari ya yi tir da masu yi masa lakabi da wai shi mutum ne da baya tausayin talaka, yana mai cewa tun da aka kafa kasa Najeriya ba a taba yin shugaba mai tausayin talaka irin Buhari ba. Domin kuwa shine ya kirkiro shirye shirye da tsare-tsaren don taimaka wa talaka a kasar nan da wata gwamnati bata taba yin irin sa ba

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Babu dalilin da zai sa Babban Bankin Ƙasa CBN, ya ƙi bin umarnin kotun koli da sunan wai ya na jiran in yi magana tukunna – Buhari

Next Post

CBN ya umarci bankuna su ci gaba da amsar tsoffin takardun kuɗi, a kuma ci gaba da kashe su har zuwa 31 ga Disemba

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Idan ba Buhari na so ya kawo ruɗani da tashin hankali bane, ya janye maganan canja sabbin takardun kuɗi – Kungiyar Dattawan Arewa

CBN ya umarci bankuna su ci gaba da amsar tsoffin takardun kuɗi, a kuma ci gaba da kashe su har zuwa 31 ga Disemba

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa
  • ‘Kwankwaso ne ya kada mu a shari’ar Kano saboda kwaɗayin kujerar minista a gwamnatin APC – Abbas Akande
  • ‘Gazawar Najeriya gazawar jinsin baƙar fata ne na duniya baki ɗaya’ – Shettima
  • Kotun Amurka ta amince Jami’ar Jihar Chicago na iya jinkirta sakin bayanan karatun Tinubu
  • JAMI’AR GUSAU: Ba tun yau bane ƴan ta’adda ke yi wa ɗaliban jami’ar ɗauki ɗaiɗai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.