• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Atiku ya yi fatali da kiran tayin Tinubu na jawo shi a jika, ya ce munaficci ne kawai

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 22, 2023
in Manyan Labarai
0
Atiku ya yi fatali da kiran tayin Tinubu na jawo shi a jika, ya ce munaficci ne kawai

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce munaficci ne kawai da Tinubu ya ke ta ƙoƙarin jawo shi a jika ya na neman haɗin kan sa, bayan an yi zaɓe cikin hargitsi da rigingimu da murɗiya.

Sai dai kuma Atiku ya jinjina wa Gwamnatin Amurka saboda ta fito ta yi tir da irin hargitsin da ya ɓarke a lokacin zaɓen, a yankuna daban-daban na Jihar Legas da kuma irin ƙabilanci da aka nuna a lokacin zaɓen a Legas.

A cikin wata sanarwa da Tinubu ya fitar kuma ya sa mata hannu da kan sa, ya nuna rashin jin daɗin sa da ‘yan kura-kuran da su ka faru a wasu yankuna a lokacin gudanar da zaɓe.

Mataimakin Hadimin Yaɗa Labarai na Atiku, wato Phrank Shaibu, ya bayyana kiran da Tinubu ya cewa munaficci ne kawai.

Ya ce rashin kunya ce kawai za ta sa Tinubu ya nemi haɗin kai bayan kammala zaɓe, alhali magoya bayan sa sun riƙa kai wa ƙabilar Igbo hari a ranar zaɓe a Legas.

Ya ce har yanzu Tinubu bai daina goyon bayan ‘yan tasha a Legas masu wulaƙanta mutane a Legas.

Daga nan kuma Atiku ya yi kira a kama shugaban ‘yan tashar Legas, wanda ya ce ya na cikin Kwamitin Kamfen ɗin TInubu.

Cikin makon jiya ne Tinubu ya bayyana cewa zaɓen sa na ba shi da wata tangarɗa, ba maguɗi, sahihi ne, kuma an yi adalci.

Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya ce zaɓen sa da a ka yi a ranar 25 ga Fabrairu, an yi adalci, kuma babu maguɗi, sannan sahihin zaɓe ne da babu wata tangarɗa a tare da shi.

Tinubu ya ce zai kafa gwamnatin da ba zai tsaya naɗa muƙamai a cikin ‘jam’iyyar sa kaɗai ba.

Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, ya ce zai kafa “gwamnati ta mutanen da su ka cancanta.”

“Ana ta magana cewa za a kafa gwamnati ta haɗin kan ƙasa. To ni buri na ya ma wuce haka. Zan kafa gwamnati ta hanyar naɗa mutanen da su ka cancanta a kan muƙaman da za a naɗa su. Ba zan dubi alaƙa ta ko kusancin siyasa ta da mutum na ɗauko shi na naɗa shi kan muƙami ba. Ni cancanta zan duba da kuma abin da mutum ya shuka na nagarta da cancanta a baya,” inji Tinubu.

Tinubu dai ya samu ƙuri’u miliyan 8.7, inda ya yi nasara kan sauran ‘yan takara 17, cikin su har da Atiku Abubakar wanda ya zo na biyu, da kuma Peter Obi wanda ya zo na uku.

Sai dai kuma PDP da Atiku, LP da Peter Obi duk sun ƙi amincewa da sakamakon zaben, kuma tuni su ka garzaya Kotun Ɗaukaka Ƙara, su ka shigar da ƙarar ƙin amincewa da sakamakon zaɓe wanda INEC ta fitar.

A cikin sanarwar da Tinubu ya fitar, ya ce ya yi nasara a “sahihin zaɓen da aka gudanar,” sai dai kuma ya ce ‘yan takara masu jayayya na da ‘yancin garzayawa kotu.

Ana jiran ranar da 29 ga Mayu domin a rantsar da Tinubu, ko da shari’ar masu jayayya da shi a kotu ko babu.

Tags: AbujaAtikuHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESTinubu
Previous Post

ƊAN HAKIN DA KA RAINA: Yadda Lawal Dare ya kakkaɓo ‘jiragen yaƙin’ Matawalle, Yari, Shinkafi da Yarima a Zamfara

Next Post

ZAƁEN SHUGABAN KASA: Atiku ya garzaya kotu, ya ce ko dai a ba shi shugaban kasa ko a sake zaɓe

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
2023: Idan na kammala wa’adi na ɗan ƙabilar Igbo ne zai zama shugaban ƙasa – Atiku

ZAƁEN SHUGABAN KASA: Atiku ya garzaya kotu, ya ce ko dai a ba shi shugaban kasa ko a sake zaɓe

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.