1 – Yawaita karatun Alkur’an,da tafsirnsa da kokarin sanin ma’anoninsa
2 – Yawaita kyauta, musamman ga ‘yan uwa da abokai da masu karamin karfi
3 – Sadaka da ciyar da mai azumi lokacin bude baki da lokacin sahur
4 – Yin sallar nafila na rana dana dare.(Tarawihi ko Tahajjudi)
5 – Shiga i’tikafi da yawaita ibada ta musamman
6 – Yawaita yi wa Annabi salati
7 – Yawaita neman gafara (Istigifari) da tuba da komawa zuwa ga Allah
8 – Zuwa wajen wa’azi da sauran darussa kamar tafsir da sauransu
9 – Yawaita yin tuba ga Allah da mayar da hakkin ga masu shi da nisantar sabon Allah
10 – Ciyar da abinci dafaffe da danye
11 – Kiyaye salloli akan lokaci da taimakon mahaifa
Discussion about this post