• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

ƘAƘUDUBAR CIRE TALLAFIN FETUR: Har yau ba a kammala samo hanyar da za a samar wa jama’a rangwamen tsadar rayuwa ba – Gwamnatin Tarayya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
March 16, 2023
in Harkokin Kudade/Noma
0
Petrol Scarcity

Petrol Scarcity

Gwamanti Tarayya ta bayyana cewa har yau ba ta kammala tsare-tsaren bijiro da hanyoyin da za ta rage wa talakawa tsadar rayuwa ba, domin rage masu raɗaɗin tsadar fetur a duk lokacin da aka cire tallafin fetur.

Ƙaramin Ministan Kasafin Kuɗaɗe da Tsare-tsare na Ƙasa, Clement Agba ne ya bayyana haka, yayin da ya ke wa manema labarai bayani a ranar Laraba.

Ya yi masu bayanin ne a Fadar Shugaban Ƙasa, bayan tashi daga taron Majalisar Zartaswa a Abuja.

Gwamnatin Tarayya dai ta amince a kashe Naira tiriliyan 3.3 wajen biyan kuɗaɗen tallafin fetur tsakanin Janairu zuwa Yuni, 2023.

Agba ya ce an kafa kwamiti wanda Mataimakin Shugaban Ƙasa ke jagoranta, wato Yemi Osinbajo, kuma ya na aiki kafaɗa da kafaɗa da Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa (NEC).

Kwamitin ya ƙunshi gwamnonin jihohi 36 da kuma Ministan Abuja, su na kan aikin yadda za a bijiro da hanyoyin sauƙaƙa wa ‘yan Najeriya tsadar rayuwar da za a tunkara nan gaba kaɗan idan an cire tallafin fetur.

Cikin watan Fabrairu ne dai Shugaban NNPCL ya ce Najeriya na kashe Naira biliyan 400 duk wata wajen cike giɓin tallafin fetur.

Shugaban NNPCL Mele Kyari ya ce a duk wata Najeriya ta na kashe fiye da naira biliyan 400 wajen biyan kuɗin tallafin fetur.

Kyari ya ce tuni NNPCL ce kaɗai ke sayo fetur daga waje tsawon shekaru, kuma NNPCL ɗin ne ke jin jikin biyan ɗoriyar maƙudan kuɗaɗe da sunan cike giɓin tallafin fetur.

Ya ce sauran kamfanoni sun daina shigo da fetur saboda wahalar da suke fuskanta kafin samun canjin dalilin Amurka da za su buƙata kafin su sayo fetur ɗin a waje.

“Har a kwanaki uku da su ka gabata, idan NNPLC ya sayo fetur a waje, to duk lita ɗaya ta na tashi a kan N315 daga cinikin sa, lodin sa, ɗauko shi zuwa sauke shi. Mu kuma mu sakar wa kwastomomin mu kan naira 113. Kenan akwai bambancin naira 202 a kowace lita kenan mu ka shigo da ita cikin ƙasar nan.

“Idan aka lissafa asarar kuɗin tallafin lita ɗaya naira 202 sau lita miliyan 66.5, sannan a yi sau 30 na kwanan wata, to za a ga a duk wata ana asarar biyan naira biliyan 400 kenan.”

Kyari ya ce duk da kuɗin tallafi na cikin kasafin kuɗi, amma haka NNPCL ke ci gaba da biyan kuɗaɗen ba tare da Ma’aikatar Harkokin Kuɗaɗe da Kasafi na biyan ta abin da ya ke kashewa ba.

Kyari ya ce NNPCL na fuskantar matsanancin ƙalubalen rashin tara kuɗaɗen shiga, saboda waɗanda ta ke tarawa ɗin su na tafiya wajen cike giɓin tallafin fetur, alhali kuma Ma’aikatar Harkokin Kuɗaɗe ba ta biyan NNPCL abin da ya ke kashewa duk wata.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsTallafin Mai
Previous Post

SHARI’AR ZAƁEN 2023: Atiku ya janye ƙarar neman kotu ta tilasta INEC ta bada damar binciken kayan zaɓe

Next Post

Tsagerun IPOB na cikin manyan ƙungiyoyin ta’addanci 20 na duniya – Rahoto

Next Post
DOKAR ZAMAN GIDA DOLE: Ƴan ƙungiyar IPOB sun tada bamabamai a Kasuwar Izombe, sun babbake motoci

Tsagerun IPOB na cikin manyan ƙungiyoyin ta'addanci 20 na duniya - Rahoto

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 11 da ake so a yawaita yi a watan Ramadan
  • ZABEN KADUNA: PDP ta yi murdiya a wasu kananan hukumomi, zan Kalubalance su a Kotu – Uba Sani
  • SABUWAR ƁARAKA A PDP: An dakatar da Fayose, Anyim, Gwamna Ortom zai gurfana gaban kwamitin ladabtarwa
  • Yunƙurin ‘yan majalisar APC uku masu so a halasta tu’ammali da tabar wiwi ya samu cikas
  • ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Keyamo ya roƙi SSS su kama Obi da Datti, saboda furucin cewa ‘zaɓen 2023 daidai ya ke da mulkin soja’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.