Sakamakon Zaben shugaban kasa da aka bayyana a jihar Zamfara ranar Litinin, ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu ne ya yi nasara a zaɓen.
Tinubu ya lashe kananan hukumomi 12 cikin 14 da ke jihar Zamfara inda ya tashi da kuri’u 298,396, shi kuma Atiku ya samu Kuri’u 193,978.
Kwankwaso na NNPP ya samu Kuri’u 4,044, shi kuma Peter Obi na LP ya samu Kuri’a 1066.
Dalla-Dalla a nan:
ANKA LGA
APC – 13,467
PDP – 5,358
GUMMI LGA
APC – 22,745
PDP – 20,702
BUKKUYUM LGA
APC – 15,812
PDP – 9,914
TALATA MAFARA LGA
APC – 35,384
PDP – 7,472
MARADUN LGA
APC 21, 274
PDP 5, 829
BAKURA LGA
APC 34,110
PDP 10,824
SHINKAFI LGA
APC – 8,692
PDP – 7,517
BIRNIN MAGAJI LGA
APC – 22,638
PDP – 6,467
KAURA NAMODA LGA
APC – 25,301
PDP – 17,664
ZURMI LGA
APC – 14,651
PDP – 13,081
BUNGUDU LGA
APC – 22,013
PDP – 22,430
TSAFE LGA
APC – 24,984
PDP – 17,871
MARU LGA
APC – 12,064
PDP – 7,776
GUSAU LGA
APC – 25,261
PDP – 41,073