• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Ƙungiyar Ƙwadago, NLC ta umarci ma’aikata su zaɓi Peter Obi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 23, 2023
in Babban Labari
0
Ni fa mutane irin su El-Rufai addu’a kawai nake yi musu Allah ya shirya su – Martanin Obi ga El-Rufai

Kwamitin Harkokin Siyasa na Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), ta umarci ma’aikatan kasar nan su zaɓi Peter Obi na LP a zaɓen shugaban ƙasa.

Haka kuma ta umarce su su zaɓi ‘yan takarar jam’iyyar LP a zaɓen sanata, majalisar wakilai ta ƙasa, gwamnoni da majalisar jiha.

Sakataren kwamiti mai suna Chris Uyot ne ya sanar da wannan umarnin ga ma’aikata a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.

Tun a cikin 2022 ne dai NLC da takwarar ta TUC su ka bayyana goyon bayan su ga LP.

Uyot ya ce ma’aikata su fito ranar Asabar su yi tururuwar jefa ƙuri’a, sannan kuma su tsaya su tabbatar sun kare ƙuri’un da su ka jefa.

Sai dai kuma kwanaki uku kafin zaɓe tashin hankali a Kudu maso Gabas, yankin da LP ta fi magoya baya, ya yi ƙamari har an bindige ɗan takarar sanatan LP na jihar Enugu.

An bindige ɗan takarar sanatan jam’iyyar Peter Obi a Enugu.

Wasu ‘yan bindigar da ba a san ko su wa ba ne sun bindige ɗan takarar sanatan jam’iyyar LP na Enugu ta Gabas, a yankin Amechi Awkunanaw, cikin Ƙaramar Hukumar Enugu ta Gabas.

An bindige Oyibo Chukwu ne a ranar Laraba, tare da wasu magoya bayan sa biyar waɗanda ke cikin mota ɗaya tare da shi.

Kisan ya faru ne kwanaki uku kafin zaɓen sanatoci, wanda za a yi tare da na shugaban ƙasa a ranar Asabar, 25 ga Fabrairu, 2023.

Shugaban jam’iyyar LP na Jihar Enugu, Casmir Agbo ya tabbatar wa PREMIUM TIMES a ranar Alhamis ɗin nan labarin wannan mummunan kisan gilla.

“E, gaskiya ce an bindige shi. A yanzu haka mu na zaman taron ganawa kan batun na mutuwar ta shi.”

Agbo ya yi zargin cewa kisan ɗan takarar na da alaƙa da siyasa, ba ‘yan bindigar da ba a sani ba ne.

Wata majiya mai kusanci da ɗan takarar da aka bindige ɗin, ya tabbatar wa wannan jaridar cewa tabbas an kashe ɗan takarar.

Ya ce bayan sun kashe shi kuma sun ƙone gasar sa.

“Babbar matsalar ita ce da ba shi da jami’an tsaro masu kare lafiyar sa. Haka ya ke kamfen ko’ina ba jami’an tsaro masu gadi ko kare lafiyar sa.”

Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Enugu, Daniel Ndukwe ya tabbatar da labarin kisan, amma kuma ya ce a saurare shi sai an jima zai yi cikakken bayani.

Ba wannan ne karo na farko da aka kai wa ‘yan LP hari a lokacin kamfen ba.

A ranar 4 Ga Satumba, ‘yan bindiga sun kai wa mambobin LP hari a lokacin da su ke taro a Karamar Hukumar Awgu.

Haka ma a cikin Disamba sun kai irin wannan hari a jihar Imo.

Sai dai kuma wasu mambobin LP na zargin cewa wasu jam’iyyu ne ke ɗaukar nauyin hare-haren saboda haushin karɓuwa da farin jinin da LP ta yi.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPeter Obi
Previous Post

Alheri Ɗanƙo Ne: Daɗaɗɗen Zumuncin Da Ke Tsakanin Tinubu Da Arewa, Daga Abdulaziz Abdul’aziz

Next Post

KUDU MASO GABAS TA DAGULE: An bindige ɗan takarar sanatan jam’iyyar Peter Obi a Enugu

Next Post
Ɗan gidogar kwangila ya yi barazanar kashe wakilin PREMIUM TIMES, saboda ya  fallasa amaja a gine-ginen da ya yi wa gwamnati

KUDU MASO GABAS TA DAGULE: An bindige ɗan takarar sanatan jam'iyyar Peter Obi a Enugu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RIKICIN PDP: ‘Ina alfahari da ‘anti-fatin’ da na yi wa PDP, daga yau mun koya wa su O’o hankali -Anyin Pius Anyim
  • Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu
  • ‘Yan sanda sun ce gidan da mafusata su ka kai wa hari a Bauchi ba na Shugaban INEC ba ne
  • SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima
  • SABON RIKICIN PDP: ‘Ko dai ka janye dakatarwar da ka yi min, ko na fice na bar maka jam’iyyar’ -Gargaɗin Shema ga Ayu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.