• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

ZAƁEN 2023: Ku san ayyuka da matsayin manyan jami’an INEC a lokacin zaɓe

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 12, 2023
in Rahotanni
0
Mun kammala duk shirye-shirye kan babban zaɓen 2023, inji INEC da ‘yan sanda

Yayin da saura kwanaki 13 a jefa ƙuri’ar zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya, a ranakun 25 ga Fabrairu da 11 ga Maris, masu karatu za su so jin ayyuka, matsayi da muhimmancin wasu manyan jami’an Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) a lokacin zaɓe.

Kwamishinonin Zaɓe Na Jihohi (RECs), waɗanda a Turance ake kira ‘Resident Electoral Commissioners’: Su ne INEC ta ɗora wa nauyin kula da kuma sa-ido wajen gudanar da zaɓuka a jihohi da FCT, Abuja.

Su ne kuma INEC ke damƙa wa kayan zaɓe na sirri da su ka haɗa da takardun sirri irin su ƙuri’u da sauran kayan aikin zaɓe. Su ne kuma ke rarraba su ga dukkanin jami’an gudanar da zaɓe. Kuma su ne ke da alhakin ɗaukar ma’aitakan zaɓe na wucin-gadi da kuma horas da su ƙa’idojin da su ka shafi aikin zaɓe.

Baturen Zaɓe: Shi Baturen Zaɓe, wato ‘Electoral Officer’ aikin shi gudanar da zaɓe da sa-ido kan zaɓen a ƙaramar hukuma ko gundumomi idan a FCT Abuja ne.

Kuma su na karɓar kayan aikin zaɓe daga hannun Kwamishinan Zaɓe na Tarayya a Jiha (REC). Su kuma za su raba wa Dubagarin Baturen Zaɓe (Supervisory Presiding Officers) su rarraba wa Jami’an Zaɓe (Presiding Officers)

Dubagarin Jami’an Zaɓe (Supervisory Presiding Officers): Aikin su shi ne sa-ido wajen kula da yadda ake gudanar da zaɓuɓɓuka a rumfunan zaɓe. Kuma su na taimakawa wajen horas da Jami’an Zaɓe da sauran su. Kuma aikin su ya haɗa da tabbatarwa dukkan kayan zaɓe sun isa rumfunan zaɓe a wadace kuma a kan lokaci.

Kuma aikin su ne su riƙa zagayawa rumfunan zaɓe daban-daban su na jin ko akwai ƙorafe-ƙorafen da wata rumfar zaɓe ke son a magance mata cikin gaggawa.

Haka nan kuma aikin waɗannan jami’ai ne su ga cewa lallai sakamakon zaɓen rumfunan zaɓen da ke ƙarƙashin su ya isa a cibiyar tattara sakamakon zaɓe daga hannun jami’in zaɓe zuwa hannun jami’in tattara sakamakon zaɓe (collation officer).

Sannan kuma aikin sa ne ya tabbatar an mayar da dukkan kayan zaɓe a hannun Baturen Zaɓe da zarar an kammala gudanar da zaɓe.

Jami’an Tattara Sakamakon Zaɓe: Su ne a Turance ake kira Collation Officers’, kuma aikin su ya haɗa tattara sakamakon zaɓe tsakanin rumfunan zaɓe a cikin yankunan karkara da kuma mazaɓa sukutum.

Jami’an Zaɓe Masu Kula Da Rumfunan Zaɓe: Wato su ne ‘Presiding Officers’, waɗanda aikin su shi ne kula da yadda ake gudanar da zaɓe a rumfunan zaɓe.

Kuma ne dai ne masu tantancewa, ƙirgawa da bayyana sakamakon zaɓe a rumfunan zaɓe, bayan sun yi jadawalin sakamakon yawan ƙuri’un da kowace jam’iyya ta samu, tare da ƙididdige yawan adadin ƙuri’un a aka jefa.

Waɗannan jami’ai tilas su riga kowa zuwa rumfar zaɓe a ranar zaɓe, domin su tsara yadda komai zai tafi daidai, ciki har da wayar wa masu zaɓe kai dangane da yadda za su kaɗa ƙuri’a.

Sannan kuma aikin su ne damƙa wa mai jefa ƙuri’a takardar ƙuri’ar da zai dangwala yatsa a kan ta.

Daga nan zai tabbatar cewa wanda ya zai jefa ƙuri’a ya dangwala mata yatsa kafin ya jefa cikin akwatin tattara ƙuri’u.

Jami’an Taimaka Wa Masu Aiki Da Na’urori: Za su riƙa bayar da taimakon gaggawa a wurare daban daban-daban.

Su ne za su riƙa yin gaggawar kai ɗauki wurin da duk aka samu matsala da na’urar BVAS. Za su yi gaggawar gyarawa ko canja wadda ta wajaba a canja nan da nan.

Sannan aikin su tabbatar da sakamakon zaɓen da rumfar zaɓe ta fitar aka loda a shafin manhajar ganin sakamakon zaɓe na INEC, wato IRev.

Tawagar Daidaita Taron Masu Jefa Ƙuri’a (Polling Team): Wannan tawaga ba ta rasa kaiwa mutum huɗu a kowace rumfar zaɓe. Za su binciki rajistar sunayen masu jefa ƙuri’a, miƙa ƙuri’a ga wanda zai dangwala mata yatsa da kuma tabbatar da cewa masu jefa ƙuria sun shiga layi.

Jami’an Kula Da Zaɓe: Waɗannan ma’aikatan INEC ne na dindindin. Aikin su shi ne duba yadda zaɓe ke gudana a shiyyoyi, Ƙananan Hukumomi da Mazaɓu.

Baturen Bayyana Sakamakon Zaɓe: Shi ne ‘Returning Officer’, wanda aka ɗora wa aikin bayyana sakamakon zaɓen Sanata, Majalisar Dokoki ta Tarayya da ta Jihohi, sai kuma bayyana sakamakon zaɓen gwamnoni.

Babban Baturen Bayyana Sakamakon Zaɓe: Wannan kuma shi ne Shugaban INEC na ƙasa. Shi ke tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa daga kowace jiha. Idan ya kammala tattarawar shi ne daga nan sai ya bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa.

Tags: AbujaHausaINECLabaraiNews
Previous Post

RAƊAƊIN 2023: Yadda ‘yan bindiga su ka kashe jami’an tsaron Gwamna Okowa

Next Post

KWAN-GABA-KWAN-BAYA: Emefiele ya ce bai ce rashin takardun buga kuɗi ya kawo ƙarancin sabbin kuɗi ba

Next Post
Godwin Emefiele

KWAN-GABA-KWAN-BAYA: Emefiele ya ce bai ce rashin takardun buga kuɗi ya kawo ƙarancin sabbin kuɗi ba

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani
  • SAYEN ƘURI’U, FIZGEN AKWATI, KEKKETA ƘURI’U: ‘Yan sanda sun kama masu laifi 781 lokacin zaɓukan 2023
  • RIKICIN PDP: Shugaban Jam’iyya Ayu ya sauka, an naɗa Umar Damagum riƙon ƙwarya
  • Abin da ya sa ba na so a riƙa kira na ‘His Excellency’ – Dikko Raɗɗa, Zaɓaɓɓen Gwamnan Katsina
  • Jami’yyu 8 sun mika wuya, sun yi mubaya’a ga Uba Sani, zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.