Ɗan takarar shugaban kasa na APC , Bola Tinubu ya lashe rumfunar zaɓen shugaban Kasa Muhammadu Buhari, da rumfar ministan sufurin jirgin sama Hadi Siriki.
Tinubu ya samu ƙiri’u 215 a rumfar Buhari a Daura, Atiku ya samu Kuri’u 51, Ƙwankwaso ya damu 37.
A rumfar minista Siriki, Tinubu ya samu Kuri’u 67, Atiku ya samu Kuri’u 29.
Sai dai wasu da dama na ganin duk da haka Atiku ya taɓuka a waɗannan mazaɓu