• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

ENUGU TA DAGULE: INEC ta ɗage zaɓen Sanatan Enugu Ta Gabas, biyo bayan bindige ɗan takarar sanatan LP

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 24, 2023
in Manyan Labarai
0
Nigeria-elections

Nigeria-elections

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗage zaɓen Sanatan Enugu Ta Gabas, biyo bayan bindige ɗan takarar sanatan shiyyar na LP da aka yi a ranar Laraba.

An dai yi wa Oyibo Chukwu kwanton ɓauna ne, aka bindige shi, kuma aka ƙone gawar sa.

Da ya ke bayyana yiwuwar ɗage zaɓen sanatan, Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ya yi togaciya da Sashen Dokar Zaɓe na 34. Amma kuma ya ce INEC ba za ta yi hakan ba, har sai jam’iyyyar da abin ya shafa ta sanar da hukumar ga halin da ta ke ciki. Ya ce haka wani sashen dokar zaɓe ya ƙara yin bayani.

Yakubu ya ce idan aka yi hakan, to sai a yi zaɓen bayan kwanaki 14 da ɗagawar.

Wannan jarida dai ta buga labarin yadda aka bindige ɗan takarar sanatan jam’iyyar Peter Obi a Enugu

Wasu ‘yan bindigar da ba a san ko su wa ba ne sun bindige ɗan takarar sanatan jam’iyyar LP na Enugu ta Gabas, a yankin Amechi Awkunanaw, cikin Ƙaramar Hukumar Enugu ta Gabas.

An bindige Oyibo Chukwu ne a ranar Laraba, tare da wasu magoya bayan sa biyar waɗanda ke cikin mota ɗaya tare da shi.

Kisan ya faru ne kwanaki uku kafin zaɓen sanatoci, wanda za a yi tare da na shugaban ƙasa a ranar Asabar, 25 ga Fabrairu, 2023.

Shugaban jam’iyyar LP na Jihar Enugu, Casmir Agbo ya tabbatar wa PREMIUM TIMES a ranar Alhamis ɗin nan labarin wannan mummunan kisan gilla.

“E, gaskiya ce an bindige shi. A yanzu haka mu na zaman taron ganawa kan batun na mutuwar ta shi.”

Agbo ya yi zargin cewa kisan ɗan takarar na da alaƙa da siyasa, ba ‘yan bindigar da ba a sani ba ne.

Wata majiya mai kusanci da ɗan takarar da aka bindige ɗin, ya tabbatar wa wannan jaridar cewa tabbas an kashe ɗan takarar.

Ya ce bayan sun kashe shi kuma sun ƙone gasar sa.

“Babbar matsalar ita ce da ba shi da jami’an tsaro masu kare lafiyar sa. Haka ya ke kamfen ko’ina ba jami’an tsaro masu gadi ko kare lafiyar sa.”

Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Enugu, Daniel Ndukwe ya tabbatar da labarin kisan, amma kuma ya ce a saurare shi sai an jima zai yi cikakken bayani.

Ba wannan ne karo na farko da aka kai wa ‘yan LP hari a lokacin kamfen ba.

A ranar 4 Ga Satumba, ‘yan bindiga sun kai wa mambobin LP hari a lokacin da su ke taro a Karamar Hukumar Awgu.

Haka ma a cikin Disamba sun kai irin wannan hari a jihar Imo.

Sai dai kuma wasu mambobin LP na zargin cewa wasu jam’iyyu ne ke ɗaukar nauyin hare-haren saboda haushin karɓuwa da farin jinin da LP ta yi.

Tags: AbujaEnuguHausaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

ZABEN SHUGABAN ƘASA: An burma wa APC wuƙa a ƙahon zuciya da sunan wai canjin kuɗi – Akeredolu, Gwamnan APC

Next Post

ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Mutum miliyan 87 su ka karɓi katin rajista, sauran na mutum miliyan 6 na nan jibge – INEC

Next Post
NYSC

ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Mutum miliyan 87 su ka karɓi katin rajista, sauran na mutum miliyan 6 na nan jibge - INEC

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani
  • SAYEN ƘURI’U, FIZGEN AKWATI, KEKKETA ƘURI’U: ‘Yan sanda sun kama masu laifi 781 lokacin zaɓukan 2023
  • RIKICIN PDP: Shugaban Jam’iyya Ayu ya sauka, an naɗa Umar Damagum riƙon ƙwarya
  • Abin da ya sa ba na so a riƙa kira na ‘His Excellency’ – Dikko Raɗɗa, Zaɓaɓɓen Gwamnan Katsina
  • Jami’yyu 8 sun mika wuya, sun yi mubaya’a ga Uba Sani, zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.