• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

BAYA BA ZANI A RANAR ZAƁE: Jami’an tsaro sun watse daga rumfar zaɓen Buhari, bayan Shugaban Ƙasa da matar sa A’isha sun dangwala ƙuri’a

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 25, 2023
in Labarai
0
BAYA BA ZANI A RANAR ZAƁE: Jami’an tsaro sun watse daga rumfar zaɓen Buhari, bayan Shugaban Ƙasa da matar sa A’isha sun dangwala ƙuri’a

Jami’an tsaron EFCC, ICPC, NDLEA sun watse daga rumfar zaɓen da Shugaba Muhammadu Buhari da matar sa A’isha sun dangwala ƙuri’ar su.

Jami’in tsaron dai sun yi dafifi ne a mazaɓar domin a hana sayen ƙuri’u da daƙile duk wata hanyar maguɗin zaɓe.

Sun bar wurin ‘yan mintoci kaɗan bayan tawagar Shugaban Ƙasa ta ɓace.

Buhari ya jefa ƙuri’a ƙarfe 10.06, daga nan kuma ya zarce zuwa gidan sa a Daura ɗin, bayan ya gana da ‘yan jarida.

Wakilin mu ya ƙirga jami’an EFCC bakwai, na ICPC biyar da huɗu na NDLEA tsaitsaye a wurare daban-daban kafin isar Buhari rumfar zaɓen.

Lokacin da Shugaban Ƙasa ya isa, sun taimaka wa jami’an tsaron Fadar Shugaban Ƙasa wajen hana jama’a gwamutsa da Shugaban Ƙasa.

Sai dai kuma ko da Buhari da tawagar sa su ka yi nisa, sai duk aka nemi jami’an EFCC, ICPC da NDLEA ɗin aka rasa.

PREMIUM TIMES ta buga labarin bayanan Buhari a rumfar zaɓen sa, inda ya ce, “ina takaicin a ce mace ɗaya kaɗai ke takarar gwamna, Tinubu zai lashe daga Katsina har Legas arankatakaf”.

Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna takaicin yadda mace ɗaya tilo ce ke takarar gwamna a zaɓen 2023.

Dangane da hakan sai ya ce ya na goyon bayan A’isha Binani 100 bisa 100, a takarar da tacke yi ta gwamnan Jihar Adamawa.

Da ya ke jawabi bayan ya jefa ƙuri’a a Daura, Buhari ya ce ya ɗaga ƙuri’ar sa sama kowa ya shaida Bola Tinubu na APC ya ke goyon baya.

Ya ce kalaman sa da ayyukan sa sun sha nuna cewa Tinubu ya ke goyon baya, kuma har yau bai canja ba. Saboda haka ya yi kira a zaɓe shi, tare da cewa ya na da yaƙinin Tinubu ɗin ne zai lashe zaɓe, “tun daga Katsina har Legas arankatakaf.”

Wannan ne karo na farko da babu sunan Muhammadu Buhari a cikin ‘yan takarar shugaban ƙasa, tun daga 2003 har zuwa yau tsawon shekaru 20.

Buhari ya jefa ƙuri’a tare da matar sa A’isha Buhari a Daura, jihar Katsina.

Wannan jarida ta buga labarin kama matasa 15 da kwamfutoci, ana zargin su da niyyar kutsen baddala sakamakon zaɓe a Katsina.

A Jihar Katsina Rundunar ‘Yan Sanda ta damƙe wasu matasa 15 da aka samu tare da sabbin kwamfutoci.

Kakakin Yaɗa Labaran ‘Yan Sandan Jihar Katsina, Gambo Isah, ya tabbatar wa PREMIUM TIMES kama matasan.

Sai dai ya ce ba gaskiya ba ne da ake yaɗa cewa an kama su da tulin ƙuri’u.

Ya ce an kama su da kwamfutoci laptop, waɗanda ake masu zargin cewa za su kutsa ne domin leƙen sakamakon zaɓe ko kuma baddala sakamakon.

Wata majiya ta bayyana wa wakilin mu cewa dukkan kwamfutocin da jami’an tsaron su ka kama a hannun matasan akwai tambarin wata jam’iyyar siyasa jikin ta.

Tags: AbujaBaya ba ZaniBuhariHausaLabaraiNews
Previous Post

KIBIYAR AJALI A RANAR ZAƁE: Shugaban PDPin FCT Abuja ya mutu a haɗarin mota

Next Post

KAI TSAYE DAGA JIHOHIN KASAR NAN: Tinubu, Atiku, Kwankwaso da Obi, waye zai cira tuta?

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani
  • SAYEN ƘURI’U, FIZGEN AKWATI, KEKKETA ƘURI’U: ‘Yan sanda sun kama masu laifi 781 lokacin zaɓukan 2023
  • RIKICIN PDP: Shugaban Jam’iyya Ayu ya sauka, an naɗa Umar Damagum riƙon ƙwarya
  • Abin da ya sa ba na so a riƙa kira na ‘His Excellency’ – Dikko Raɗɗa, Zaɓaɓɓen Gwamnan Katsina
  • Jami’yyu 8 sun mika wuya, sun yi mubaya’a ga Uba Sani, zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.