• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

SIYASAR JIGAWA: Wane Darussa ne ke cikin Shari’ar Faruk Adamu da Umar Namadi, Ahmed Ilallah

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 17, 2023
in Ra'ayi
0
SIYASAR JIGAWA: Wane Darussa ne ke cikin Shari’ar Faruk Adamu da Umar Namadi, Ahmed Ilallah

A 27 ga watan Mayu ne na shekara 2022 ranar Juma’ah a ka bayyana cewar Malam Umar Namadi ne, Mataimakin Gwamnan Jigawa aka bayyana ya lashe zaben fidda gwani na Jama’ iyar APC da kuri’a 1,220 daga cikin kuri’u 1,420 da aka kada, Mutane 9 ne suka nemi kujerar Gwamnan Jigawa a karkashin jama’iyar APCn.

Faruk Adamu Aliyu kwararren dan siyasa ne da ya shahara a Nijeriya, ya tabaa zama shugaban marasa rinjaye a majalissar dokoki ta kasa. Faruq Adamu yana daga cikin wanda a ka taba kadawa kuri’a ta kiranye da ga majalissa, a lokacin da suke takon saka da tsohon gwamnan Jigawa Alhaji Saminu Turaki, amma ba’ayi nasarar dawo da shi daga majalissar ba.

Duk da cewa Faruq Adamu Aliyu, tsohon Shugaban Marasa Rinjaye a Majalissar wakilai yazo na uku (3) ne a zaben, amma bai gamsu da sakamakon ba, har ta kai ya tafi Kotu don kalubantar wannan zabe. Faruq Adamu Aliyu duk da rashin nasarar karar da yayi a babbar Kotu, wato High Court dake Jigawa, ya sake daukaka kara zuwa kotun gaba, wanda a ita ma Kotun bai samu nasara ba, bai hakura ba, ya sake daukaka kara zuwa Kotun Koli wato Supreme Court, wanda ita ma Kotun Kolin a 13 ga wannan watan nan ta yi watsi da karar da Faruk Adamun ya shigar.

Wannan hukuncin ya tabbatar da nasarar Malam Umar Namadi, wannan hukuncin yamkuma kawo karshen wannan danbarwa, kuma ya kawo wa ita kanta jama’iyar APCn kwanciyar hankali da kuma tsayawa wuri guda da maida hankali akan zaben duk gari.
Faruq Adamu Aliyu, wanda a ke gani shine Jagorar wato Party Leader na Jama’iyar APC a Jigawa, ba kawai a Jigawa yana daga cikin jigogin da suka kafa ita kanta Jama’iyar, kuma a na ganin sune na kusa-kusa da Shugaba Buhari a cikin mutanen APC, Faruq wanda suke tare da Shugaba Buhari tun daga ANPP, CPC har kawo wannan lokacin da aka yi maja a ka samu APC.

Sai dai a wannan karnin na APC, Faruq yayi takara kusan sau uku kenen a cikin jama’iyar APC ba tare da samun nasara ba. Faruq yayi takarar Mataimakin Shugaban Jama’iyar APC na kasa har karo biyu amma bai samu nasara, hatta a wannan karon na karshe, a na rade-radin cewa yana daga cikin mutane biyar da Shugaba Buhari ya nema a basu mukami a cikin Jama’iyar , amma hakan ma ta gagara.

Shin a kwai darussa a cikin wannan Shari’a?

Babban abin alfahari ga Dimokaradiyya shine yadda Doka da Oda suka samu yin walwala, kowa ya samu dama ikon bibiyar hakkin sa, a duk lokacin da yake zargin an danne masa. Matakin da Faruk Adamu ya dauka, ya nuna cewar, kowane dan Jama’iyya na da ‘yancin bibiyar hakkin sa a dokance.

Tabbas a kwai darussa a wannan mataki da Faruk Adamu Aliyu ya dauka, kasancewar, wannan ne lokaci na farko da a ka ga irin wannan lamari daga cikin manyan Jama’iyyu a Jahar Jigawa, wanda wannan ya nuna yadda a ka soma samun cigaban siyasa, da samun yancin dan jama’iyya ya kalubalancin sakamakon ta hanyar doka da oda.

Wani darasin a cikin wannan shari’a shine, yadda ba a samu wani rabuwar kai a tsakanin manya da kananan yan jama’iyar ba, tun da ga farko har karshe, kusan za a iya cewa APC a Jigawa tafi ko ina zaman lafiya. Abin sha’awa shine yadda dukkanin wannan shugabanni suka nuna kwarewa a siyasance, ta wajen ta wajen fahimta da kuma tarbiyantar da magoya bayan su, aka zauna lafiya, har a ka kawo karshen wannan shari’a.

Ko ba komai wannan zai sanya shugabanni ko jagororin siyasa, suna kiyaye wajen yin abin da ya dace bisa doka da ka’ida, sannan ya hana kama karya, domin cewa a yau kowa zai iya daukar matakin shari’a, duk lokacin da ya kasa gamsuwa ko zargin kin yin adalci a wajen zabubbka na cikin gida ko makamantan su.

Rungumar hukuncin da Faruq Adamu Aliyu yayi, da kuma cewar zai taimakawa jama’iyar da abokin takarar sa Malam Umar Namadi wajen ganin yayi nasara a zaben sa, dama duk yan takarar su na APC, wannan ma, wata kwarewa ce a siyasa na karbar kaddara da nuna juriya da kuma yadda da bin doka.

Dama abin da yafi dadi a Dimokaradiyya shine kowa ya samu yancin yin walwala, sannan kuma ya samu damar bibiyar hakkin sa a dokance.

Wannan darasi ne wanda yan uwa matasa yan siyasa ya kamata su dauka.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaAdamuFarukHausaJigawaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

TAƘADDAR filin maƙabarta tsakanin Musulmai da Kiristoci a Bauchi, gwamnati ta shiga tsakani

Next Post

RUƊANI DA DABUR-DABUR: Gwamnan CBN ya koma aiki ana tsakiyar jidalin sauyin kuɗi da jalli-jogar Gudaji Kazaure

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Godwin Emefiele

RUƊANI DA DABUR-DABUR: Gwamnan CBN ya koma aiki ana tsakiyar jidalin sauyin kuɗi da jalli-jogar Gudaji Kazaure

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: NAJERIYA@63: Lokacin Tashin Babban Yaya Tsaye Ya Yi, Ko Kuma Ya Dawwama A Girman Kwabo
  • Diezani ta bayyana a kotun Birtaniya, bayan zaman beli na tsawon shekaru takwas a birnin Landan
  • Jami’ar Jihar Chicago ta mika bayanan karatun Tinubu ga Atiku
  • CIRE TALLAFIN MAI: Ƙungiyar Kwadago ta dakatar da yajin aikin ta shirya farawa ranar Talata

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.